Tanimu Abdullahi Dasa TF

Tanimu Abdullahi Dasa TF 17/1/1997

22/06/2025

JIBWIS GOMBE CENTRAL MASJID NEW COMMERCIAL AREA GOMBE

15/12/1446AH.
11/06/2025M.

Cigaba Da Zaman Lajana Qarqashi Jagorancin Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Gombe State National Heatquater Jos Nigeria (Drector Jibwis Gombe State Directorate Of Education).

Ash Sheikh Hamza Adamu Abdulhameed Gombe, Wanda Ya Saba Jagoranta Akowace Laraba

A babban Masallacin Juma'ar Izala na daya dake garin Gombe.

Karkashin sananniyar Kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci Maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa,ikamatis Sunnah.

Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos.

Allah Yabamu Ikon Anfani Da Abunda Muke Saurara Ameen Thuma Ameen.

FROM TF~DASA.

Daga Nan Wajen Taron LAJANA Yau Laraba 21 Dhul-H. 1446HSheikh Jingir Zai Jagoranci Zaman Kamar Yanda Ya Saba, Bayan Riko...
18/06/2025

Daga Nan Wajen Taron LAJANA Yau Laraba 21 Dhul-H. 1446H

Sheikh Jingir Zai Jagoranci Zaman Kamar Yanda Ya Saba, Bayan Rikon Kwarya Dayaba Al-Hafiz Bala Yusuf Ma’aji Na Kasa.

Muna Rokon Allah Ya Bada Nasara a Jawaban Da Za’a Tattauna.

FROM TF~DASA.

12/06/2025
Ziyarar Taya Murnan Sabon Gida.08/06/2025.Kwamitin Jibwis Gombe State Internet Media Bisa Jagorancin Shugaban Kwanitin A...
09/06/2025

Ziyarar Taya Murnan Sabon Gida.

08/06/2025.

Kwamitin Jibwis Gombe State Internet Media Bisa Jagorancin Shugaban Kwanitin Alh Hammam Hamza Adamu.

Ta Ziyarci Shugaban Majalisar Malamai Na Kungiyar Jamaatu Izalatil Bid’ah Waikamatis Sunnah Reshen Jahar Gombe Sheikh Hamza Adam Abdulhamid Don Taya Murnan Komawa Sabon Gidan Shi Da Allah Yanufeshi Da Ginawa Dake Unguwar Jeka Da Fari, Cikin Garin Gombe.

Muna Rokon Allah Madaukakin Sarki Ya Sanya Albarka Acikin Wannan Gida Amin

FROM TF~DASA.

06/06/2025

Isowar Ash-Sheikh Hamza Adam Abdulhamid Usman Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Gombe State National Heatquater Jos Nigeria (Drector Jibwis Gombe State Directorate Of Education).

FROM TF~DASA.

FROM SHEIKH ISMAI’L IDRIS ID GROUNDHotuna yayin gabatar da Sallan Idin Lanyar bana2025M/1446AH  wanda aka gabatar a Masa...
06/06/2025

FROM SHEIKH ISMAI’L IDRIS ID GROUND

Hotuna yayin gabatar da Sallan Idin Lanyar bana2025M/1446AH wanda aka gabatar a Masallacin Idi na daya dake deport kan hanyar bauchi

Karkashin Sannanniyar kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci Maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah. Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Wa Idris Bn Zakariyya Jos.

FROM TF~DASA.

Innalillahi Wa'inna Ilaihirajiun 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah Ya Gafarta Maka Baba Sa'i Allah Yasa Aljannar Firdausi Itace Makomar...
06/03/2025

Innalillahi Wa'inna Ilaihirajiun
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah Ya Gafarta Maka Baba Sa'i
Allah Yasa Aljannar Firdausi Itace Makomarka

Za'ayi Jana'iza Karfe Biyu 2:00 Pm Bayan Sallar Azahar A Masallacin Santa Unguwar Rimi Kusa Da Gidan Malam

Allah Ya Bamu Haƙurin Wannan Rashi

06/03/2025

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji Unn
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

TF DASA GOMBE STATE 👇👇👇👇👇👇👇TF Dasa Gombe Statebextid=qi2Omg
26/02/2025

TF DASA GOMBE STATE
👇👇👇👇👇👇👇TF Dasa Gombe Statebextid=qi2Omg

06/02/2025

Kai Yaro Saurara Kaji Dallilin Da Yasa Bama Bin Yan Darika Sallah.👂👈🙏

FROM TF~DASA.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tanimu Abdullahi Dasa TF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category