Markazud-da'awah Alaa Manhajis-salafiyya Gombe.

Markazud-da'awah Alaa Manhajis-salafiyya Gombe. Don't be a selfish man who is always after his interest, try to develop what will benefit the public
(1)

28/02/2026

Al-ainu haqqun;
Don haka munemi tsari daga
Bakin ido da bakin baki

28/02/2026

Allah kasa mu kasance cikin ahlul Qur'an, masu karanta shi, yarda dashi da kuma aiki dashi

28/02/2026

Idan muna neman natsuwa mataki na sama, toh mu neme shi acikin Qur'ani, yana yaye duk wani baƙin ciki da damuwa

28/02/2026

Yaa Allah kafimu Sanin bukatummu na Alkhairi, ya Allah kabiyawa kowanemmu bukatunsa na Alkhairi, ka yaye mana damuwoyimmu

28/02/2026

Yaa Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu, kahanamu mummunan ji da mummunan gani, kasa mu wanye lafiya.

28/02/2026

Awannan Rayuwa se mun koyi boye fushi mun koyi sakin fuska ga kowa hatta ga Wanda baya sommu don ba komai bne fushi ke maganinshi

28/02/2026

Kda gamsuwa da jin kai na Garine, yasa karinka watsi da maganar mutane kyi nazari wataran akwai gaskiya cikin zancensu Gameda kai

28/02/2026

Kar damuwa da neman yardar mutane yasa kamanta da neman hanyar da zaka gyara alaqarka da Allah, kaide ka kyautata mu'amala

24/02/2026

Duk kiyayyarka da mutum kar ka sake kafadi abinda ba haka bane akanshi

24/02/2026

Muhammadur Rasulullah

Address

Bye Pass Dubai Quarters
Gombe
771104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazud-da'awah Alaa Manhajis-salafiyya Gombe. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Markazud-da'awah Alaa Manhajis-salafiyya Gombe.:

Share