Majma'u Ahbabu Ummu Abiha Of Nigeria

Majma'u Ahbabu Ummu Abiha Of Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Majma'u Ahbabu Ummu Abiha Of Nigeria, Religious organisation, Bomala Quarters, Gombe.

Uwa da Uba Fansa ne gareki ya tsokar Annabi
02/04/2025

Uwa da Uba Fansa ne gareki ya tsokar Annabi

A MADADIN ZAWIYYAR MAULANA SHEIKH IBRAHIM GAJALI (R.T.A) GOMBEMuna farin cikin gayyatar yan musulmai zuwa rufe Tafsirin ...
06/04/2024

A MADADIN ZAWIYYAR MAULANA SHEIKH IBRAHIM GAJALI (R.T.A) GOMBE

Muna farin cikin gayyatar yan musulmai zuwa rufe Tafsirin Alqur’ani Mai girma na wannan shekarar 1445/2024

Yau Asabar da ƙarfe 9:00pm na dare a masallacin Juma'a dake Tudun Wadan Pantami layin dogon ƙarfe.

Allah ya ƙarawa Shehu lafiya. Amin

Hadisi Daga Nana Aisha(R.T.A) Nana Aisha Tace; Watarana Annabi Yafita YAKI. Nana Aisha Tace "Muna Gida Zaune. Sai Mukaga...
14/06/2023

Hadisi Daga Nana Aisha(R.T.A) Nana Aisha Tace; Watarana Annabi Yafita YAKI. Nana Aisha Tace "Muna Gida Zaune. Sai Mukaga NANA FATIMA(A.s.w) Tashigo Gidanmu, GOSHINTA Na Fitarda JINI. Sai Muka Tambayeta, Yake SHALELEN MA'AIKI!! Me Yasameki, Goshinki Yake Fitar Da Jini? Sayyida Fatima Tace, BABANANE Akasara Wurin Yaki. Nana Aisha Tace Da Annabi Yadawo daga yaki. Muka Duba Goshinsa, Wllhi Sai Mukaga saran Takobi Agoshin Annabi". Inji Nana Aisha. ALLAHU AKBAR!!! Duk Mai Kaunar Sayyida FATIMA Yaturawa Yan Uwansa Masoya Sayyida FATIMA Alaiha salaaam koh group 3. Dani Dakai Dake Duk Allah Yatashemu Karkashin Inuwar Sayyida FATIMATU AAAAAA SSSSSS WWWWW

22/05/2023

Son fadima yafi ibada
Domin shine addinin

22/05/2023

Ummu Abiha

17/05/2023

Sayyada kishigo ki tallafa mana

16/05/2023

Rayuwarmu na buƙatanki Nana Faɗima A.s

16/05/2023

Nana Faɗima tsokar Annabi ce

14/05/2023

Ahlil baiti nnabiy kowa yarikeku ya gama dace duniya da lahira

13/05/2023

Nana Faɗimatu Zahrau A.s

12/05/2023

AFUWANKA ALLAH MUKE NEMA DON ANTAƁA MAKA MASOYI KAYI MAGANIN DR. JAKI KAR YASAMU TAIMAKON MA'AIKI

17/04/2023

Maulana Shehu Tijjani Kwadon zai rufe tafsirinsa yau a Numan l.g.a Adamawa State

Address

Bomala Quarters
Gombe

Telephone

+2348069718869

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majma'u Ahbabu Ummu Abiha Of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share