23/02/2026
Assalamu alaikum jama’a!
Ina ƴan kasuwa, attajirai, ƴan siyasa dama jami’an gwamnati, kampanin sarrafa shinkafa na Gombe Rice yayi gagarumin ragin farashi domin shigo wan wannan wata mai alfarma.
Kampanin ya samar muku da ingantacciyar shinkafa domin ci da ciyar da mabuƙata. Shinkafar tana zuwa a nauyin kilo 50 da kuma 25, sannan za’a iya muku irin nauyin da kuke buƙata.
Sunan mu ya yi tambari wajen cika mudu da samar da shinkafa mai kyau marar tsakuwa.
Zaku iya tuntuɓar babban jami’in kasuwancin mu ta wannan lambar
08141196271
Ko kuma zaku iya ziyartar mu a addireshin mu kamar haka:
No. 21 Gombe state industrial cluster Nasarawo, Gombe, Gombe state.
Sai kun zo.
Gombe Rice gidan inganci!