Dr Auwal Abdullahi

Dr Auwal Abdullahi نشر العلم الصحيح

Silence in the face of truth is like becoming a mute devil.When injustice speaks loudly, courage is not in staying quiet...
18/05/2026

Silence in the face of truth is like becoming a mute devil.
When injustice speaks loudly, courage is not in staying quiet, but in standing for what is right.
Truth may be difficult to say, but remaining silent can cost a society its conscience.

13/05/2026

الدنيا يوم لك و يوم عليك
Life is a day for you and a day against you.

30/04/2026

SAƘO GA MASU MULKI
Ya ku masu mulki, ku tuna: iko amanar Allah ne, ba gado ba ne na har abada.
Kamar yadda aka faɗa:
إِنَّ الْمُلُوكَ إِذَا شَابَتْ عَبِيدُهُمْ
فِي رِقِّهِمْ عُتَقَاءُ الشَّيْبِ كَالْخَدَمِ
Ma’ana: ko da lokaci ya ja, matsayi da iko ba sa tabbata, kuma waɗanda ke ƙarƙashinku su ma mutane ne masu daraja.
Ku yi adalci kafin a nemi hisabi.
Ku tausaya kafin a karɓe iko daga hannunku.
Ku tuna cewa abin da ya fi ɗorewa ba mulki ba ne adalci ne.

“Duk wanda yake kawo maka maganar mutane, zai kai naka maganar ga wasu.”Imam Shafi’i
28/04/2026

“Duk wanda yake kawo maka maganar mutane, zai kai naka maganar ga wasu.”
Imam Shafi’i

Ya bawan Allah, idan har ka tsinci kanka cikin aikata zunubi, kada kayi sakaci da istigfari, domin yin watsi da shi yana...
18/04/2026

Ya bawan Allah, idan har ka tsinci kanka cikin aikata zunubi, kada kayi sakaci da istigfari, domin yin watsi da shi yana jefa ka cikin laifuka biyu sune zunubi da kuma barin neman gafarar Allah, alhali Allah Madaukaki yana cewa: “Ku nemi gafarar Ubangijinku, lalle Shi Mai gafara ne” (Nuh:10), kuma Manzon Allah (SAW) ya ce yana yawaita istigfari fiye da sau saba’in a rana, don haka da istigfari ne bawa ke kara kusanci da Ubangijinsa.

Atuna cewa duk abin da ka yi za ka bar duniya, domin har ma waɗanda s**a fi ka ƙarfi da arziki sun riga sun tafi; Allah ...
16/04/2026

Atuna cewa duk abin da ka yi za ka bar duniya, domin har ma waɗanda s**a fi ka ƙarfi da arziki sun riga sun tafi; Allah ya ce: “Kowace rai za ta ɗanɗani mutuwa” (Āli ‘Imrān 3:185).
Saboda haka ka gyara aikinka ka yi shiri don lahira, domin Annabi ﷺ ya ce: “Ka kasance a duniya kamar bako ko mai wucewa.”

“He who goes ahead of you in sleeping will also go ahead of you in waking; whoever surpasses you has truly surpassed you...
13/04/2026

“He who goes ahead of you in sleeping will also go ahead of you in waking; whoever surpasses you has truly surpassed you. Beware, O my people- what a person says can lead him into Hellfire or into Paradise. As Allah says in the Qur’an: ‘Not a word does he utter except that with him is an observer prepared (to record it)’ (Surah Qaf 50:18). And the Prophet Prophet Muhammad (peace be upon him) said: ‘Whoever believes in Allah and the Last Day should speak good or remain silent.’ (Hadith recorded in Sahih al-Bukhari and Sahih Muslim).”

Yawan kuskuren soji a Nigeria wajen kashe Yan Arewa abun ayi bincikene. Ehe...
12/04/2026

Yawan kuskuren soji a Nigeria wajen kashe Yan Arewa abun ayi bincikene. Ehe...

Allah wadaran naaka ya laalaace.Gaaba da sunan siyasa ko maalanta har dan  film yake yiwa masu wa'azi wai wa'azi.
11/04/2026

Allah wadaran naaka ya laalaace.
Gaaba da sunan siyasa ko maalanta har dan film yake yiwa masu wa'azi wai wa'azi.

Muna miƙa ta’aziyya bisa rasuwar mahaifiyar HE Nasir El-Rufai, Allah Ya jiƙanta da rahama Ya ba iyalanta haƙuri.Muna roƙ...
27/03/2026

Muna miƙa ta’aziyya bisa rasuwar mahaifiyar HE Nasir El-Rufai, Allah Ya jiƙanta da rahama Ya ba iyalanta haƙuri.
Muna roƙon mahukuntan Najeriya da su nuna sassauci a gare shi a wannan lokaci na jimami domin ya gudanar da al’amuransa cikin natsuwa da mutunci.

Address

Bye Pass Along Biu Road
Gombe

Telephone

+2348028350302

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Auwal Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Dr Auwal Abdullahi:

Share