10/08/2026
Assalamu Alaikum Cikin farin Cikin Muna masu sanar da duk Yan uwa musulmin Duniya cewa yau Kuma yanzu haka Muna gabatar da maulud na Maulana Al*sheikh Ahmadu Tijjani Allah ya Kara masa yarda. Daga Nan Babbar zawiyar Maulana Sheikh Sani Yahaya Daban Fulani, Gombe state. Yau 10-08-2026. Allah ya karbi Ibadah.