Jibwis GBOKO

Jibwis GBOKO This a well recognised religious organization that called to the oneness of Allah and total obedience to his prophet Muhammad (Saww).

And it's known of eradicating innovation and Iqamatus sunnah. And this page is an official page.

GAYYATAR WA'AZIN JIHAR BENUE A CIKIN GARIN GBOKO.Shugaban Kungiyar Izala na Jihar Benue, Alh. Musa Abdullahi Plato, Shug...
20/10/2025

GAYYATAR WA'AZIN JIHAR BENUE A CIKIN GARIN GBOKO.

Shugaban Kungiyar Izala na Jihar Benue, Alh. Musa Abdullahi Plato, Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Izala na Jihar Benue, Sheikh Haruna Suleiman, Shugaban Rundunar Ƴan Agajin na Kungiyar Izala na Jihar Benue Ustaz. Alh Umar Uba Nepa, Madadin Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Waikamatis Sunnah Jibwis Benue State Alhaji Musa Abdullahi Plato Na Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi Zuwa Wajen Wa'azin JIha a Cikin Garin Gboko dake Ƙaramar Hukumar Gboko a Ranakun Asabar da Lahadi 03-04/05/1447H 25 - 26/10/ 2025M Inshallahu Taala.

Wurin Taron Harabar Masallacin Jibwis dake Cikin Garin Gboko Karamar Hukumar Gboko.

MALAMAI MASU WA'AZI

SHEIKH. HARUNA SULAIMAN

SHEIKH. SIRAJO ISA

SHEIKH . RILWAN MAI SA'A

USTAZ. SEN.ALMALIKY MUHAMMAD ALIYU

SHEIKH. DR. YUSUF DANGANA USMAN

SHEIKH Dr . UMAR MUHAMMAD ADAM

SHEIKH Dr. MUSA ALIYU BARDE

SHEIKH MUHAMMAD NASIR MUSA

SHEIKH MUHAMMAD SHEHU USMAN

SHEIKH UMAR NUZULAHU BABA IDAH

SHEIKH MUSA YUSUF ABDULLAHI ANAMU

SHEIKH ADAM BALA IMAM

SHEIKH SAMINU AGBA

SHEIKH ISHAQ ABOKIN SARKI

SHEIKH ABDULHAMID UKUM

SHEIKH MUHAMMAD AGATU

SHEIKH IBRAHIM AGATU

SHEIKH MUSA ONYEGEDE

SHEIKH IDRIS USMAN OTUKPO

SHEIKH MUHAMMAD SANI ABINSI

SHEIKH BABANGIDA SABO

SHEIKH SULAIMAN SA'ID SARKIN RUWA

SHEIKH SHU'AIBU SA'ID

SHEIKH HAMZA YAHYA

SHEIKH ABDURRAHMAN GBOKO

SHEIKH ZAILANI ADAM

SHEIKH ISHAQ ILYASU

SHEIKH ABUBAKAR UMAR D/G

MASU JAN BAƘI (ALARAMMOMI)

Alaramma .IBRAHIM MUSA TELA

Alaramma. AMINU AHMAD SULAIMAN

Alaramma. YAHYA ABUBAKAR JAPAN

Alaramma. YAKUBU ABDULLAHI DODO

Alaramma. USAIMIN SHEHU

Alaramma. ABDURAHMAN MUSA

Alaramma. IBRAHIM MAKURDI

Da sauran Malamai da Alarammomi, Allah Yabada Ikon Halarta Amin, Sanarwar daga Sakataren Jibwis Benue State, Alh. Maiwada Sabo, ta Hannun Komitin Yaɗa labarai da hidin guiwa da Komitin Jibwis Social Media

SIGN. SEN. ALMALIKY MUHAMMAD ALIYU ( SECRETARY JIBWIS COUNCIL OF ULAM'U BENUE STATE )

25/12/2024
Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
23/12/2024

Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Salamun Alaikum cikin ikon Allah game da niman taimakon dun sayan kayan yada Da'awah wani bawan Allah Ya turo mana da du...
02/11/2024

Salamun Alaikum cikin ikon Allah game da niman taimakon dun sayan kayan yada Da'awah wani bawan Allah Ya turo mana da dubu Ashirin ( 20,000 ) Allah ya saka masa da Alheri har yanzu kofa a bude take a taimaka fisabilillahi

Bayan sallan juma'a a, malam Sirajo da Malam Alh Musa yusuf Anamu da Malam Adam Bala Imam a masallacin jibwis Gboko.
01/11/2024

Bayan sallan juma'a a, malam Sirajo da Malam Alh Musa yusuf Anamu da Malam Adam Bala Imam a masallacin jibwis Gboko.

Assalamu Alaikum yan uwa musulmai muna buqatan wani bawan Allah wanda zai saya mana wadan nan kayan aiki domin yada da'a...
30/10/2024

Assalamu Alaikum yan uwa musulmai muna buqatan wani bawan Allah wanda zai saya mana wadan nan kayan aiki domin yada da'awah fisabilillahi.

Wannan bawan Allah Alhaji Isa Ali Al'umma musulmai na garin Gboko baza mance da kai sabo da kokari wurin taimakon jama'a...
17/10/2024

Wannan bawan Allah Alhaji Isa Ali Al'umma musulmai na garin Gboko baza mance da kai sabo da kokari wurin taimakon jama'a da addini Allah ya kara Rahama gare ka.

Musabaqa Alqur'ani mai girma na Gboko local government wanda yake gudana a masallacin jibwis Gboko karkashin coordinaton...
06/10/2024

Musabaqa Alqur'ani mai girma na Gboko local government wanda yake gudana a masallacin jibwis Gboko karkashin coordinaton masabaqa na Gboko Al-Hafiz Yakub Yusuf Dodo

Jibwis Benue ta nada Adam Bala Imam a matsayin Acting Director masallatai na jiha.Sanan majalisar malamai jibwis Benue i...
30/09/2024

Jibwis Benue ta nada Adam Bala Imam a matsayin Acting Director masallatai na jiha.
Sanan majalisar malamai jibwis Benue itama tayi taro a garin Abise Guma local government ta nada.
Malam Aminu Ahmad Sulaiman Mataimaki Shugaban Alarammomi na jiha sai malam yakubu yusuf Dodo a matsayin sakatare wanda malam musa yusuf shine ya wakilci malam yakubu yusuf.

Malam musa yusuf Anamu tare Yakub yusuf ske gabatar da pre khuduba a masallacin jibwis Katsina Ala
06/09/2024

Malam musa yusuf Anamu tare Yakub yusuf ske gabatar da pre khuduba a masallacin jibwis Katsina Ala

Address

Gboko

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis GBOKO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share