First Aid Group Of Fityanul Islam Gashua Yobe State

First Aid Group Of Fityanul Islam Gashua Yobe State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from First Aid Group Of Fityanul Islam Gashua Yobe State, Religious organisation, Gashua.

Alhamdulillah...๐Ÿ™๐Ÿปโค๏ธmasha Allah alhamdulillahi mugudanar da  sallar IDI    lafiya  Allah Yamai mai tamana alfarmar annab...
27/05/2026

Alhamdulillah...๐Ÿ™๐Ÿปโค๏ธmasha Allah alhamdulillahi
mugudanar da sallar IDI lafiya Allah Yamai mai tamana alfarmar annabi Muhammad s a w. Allah yakabe ibadumu. daga isah yau adam fityanul islam gahsua yobe state

TSARABAR SANARWA  SALLAR IDI ALHMDLLH MASHA ZA,Gudanar da IDI bbnr SALLAR ranar Laraba insha Allah
25/05/2026

TSARABAR SANARWA SALLAR IDI ALHMDLLH MASHA ZA,Gudanar da IDI bbnr SALLAR ranar Laraba insha Allah

Bayin Allah kullum suna cikin hidimtawa Allah babu dare babu rana. Waliyyan Allah masu ฦ™aunar Manzon Allah (SAW), suna s...
25/05/2026

Bayin Allah kullum suna cikin hidimtawa Allah babu dare babu rana. Waliyyan Allah masu ฦ™aunar Manzon Allah (SAW), suna sadaukar da rayuwarsu wajen bauta da zikiri, kamar Maulana Shehu Fatihul Agalaqi (RTA). Allah Ya ฦ™ara mana ฦ™aunarsu da albarkarsu. Amin daga isah yau adam fityanul islam gahsua yobe state Media Team

24/05/2026
TSARABAR JUMA'A YACE YA RASULULLAH ๏ทบ, KUKAN ME KAKE YI...!!!!!!Annabi Muhammad ๏ทบ Manzon Allah Ne, Jagoran Alโ€™umma Ne, Ku...
22/05/2026

TSARABAR JUMA'A

YACE YA RASULULLAH ๏ทบ, KUKAN ME KAKE YI...!!!!!!

Annabi Muhammad ๏ทบ Manzon Allah Ne, Jagoran Alโ€™umma Ne, Kuma Kaka Ne Ga Jikokinsa Amma Duk Da Haka Yayi Kuka Kamar ฦ˜aramin Yaro Saboda Kewar Mahaifiyarsa.

Shekaru Hamsin Sun Wuce Tun Bayan Rasuwar Mahaifiyarsa, Sayyidah Aminah, Lokacin Yana ฦŠan Shekara Shida Kacal. A Wata Tafiya Daga Madina Zuwa Makka, Ayarin Annabi Muhammad ๏ทบ Ya Tsaya A Wani Wuri Mai Suna Al-Abwaโ€™.

Sai Annabi ๏ทบ Ya Nufi Wani Kabari Shi Kaษ—ai Ya Zauna A Gefensa. Na ฦŠan Lokaci Akayi Shiru. Daga Nan Sai Ya Fara Kuka. Ba Hawaye Kaษ—ai Ya Zubar Ba, Sai Dai Yayi Kuka Mai Tsanani Har Jikinsa Yana Rawa Saboda Baฦ™in Ciki. Da Sahabbansa S**a Ga Halin Da Yake Ciki, Suma S**a Fara Kuka Tare Dashi ๏ทบ, Alhali Basu San Dalilin Kukan Ba.

Daga ฦ˜arshe, Umar Ibn Khaษ—ษ—ab ุฑุถูŠ ุงู„ู„ู‡ ุนู†ู‡ Yazo Ya Rungume Shi Yana Kwantar Masa Da Hankali Har Sai Da Yasamu Natsuwa. Sai S**a Tambaye Shi...

โ€œYa Manzon Allah ๏ทบ, Meyasa Kake Kuka Haka?โ€ Sai Ya Amsa.. Wannan Shine Kabarin Mahaifiyata. Ziyartar Wannan Wuri Ya Tunatar Dani Ita... Kuma Ina Kewar Mahaifiyata.

ฦŠan Uwa Kasani Annabi Muhammad ๏ทบ Iya Shekara Shida Kacal Yayi Tare Da Mahaifiyarsa. Amma Bayan Shekaru Hamsin, Har Yanzu Yana Jin Raษ—aษ—in Zafin Rashinta Da Kewarta.

Kafin Kayi Korafi Game Da Iyayenka... Kafin Ka Nuna Rashin Godiya Garesu... Kafin Ka Rasa Haฦ™uri Dasu... Ka Tuna Irin Niโ€™imar Da Allah Yayi Maka Da Kasancewarsu Tare Da Kai.

Ka Tambayi Wanda Ya Rasa Iyayensa Abinda Zai Bayar Domin Ya Samu Minti ฦŠaya Kacal Tare Dasu. Ka ฦ˜aunace Su Yayin Da Kake Da Su. Ka Kyautata Musu Yayin Da Kake Da Damar Yin Hakan. Kayi Musu Adduโ€™a Yayin Da Suke Raye Da Bayan Rasuwarsu.

Allah Yasa Mu Kasance Daga Masu Girmama Iyayensu Kuma Yayi Rahama Ga Iyayenmu Baki ฦŠaya. Ameen. โค๏ธ

daga isah yau adam fityanul islam gahsua yobe state

madinatu gibirima nguru
19/05/2026

madinatu gibirima nguru

17/05/2026

Fityanul Islam Yobe state gashua gida

first aid group of Fityanul Islam gashua Yobe state zon c  takai ziyara garin alkali  zon a.   isar dasakon state derect...
15/05/2026

first aid group of Fityanul Islam gashua Yobe state
zon c takai ziyara garin alkali zon a. isar dasakon state derector najahar Yobe ukasha Ali Abubakar. alhamdulillahi daga isah yau Adam Fityanul Media news

โœˆ๏ธ๐Ÿ•‹ ๐—๐—œ๐—ฅ๐—š๐—œ ๐—กA (2) ๐—ก๐—” ๐— ๐—”๐—›๐—”๐—๐—๐—”๐—ง๐—”๐—ก ๐—๐—œ๐—›๐—”๐—ฅ ๐—ฌ๐—ข๐—•๐—˜ ๐—ฌ๐—” ๐—ง๐—”๐—ฆ๐—›๐—œ ๐—ญ๐—จ๐—ช๐—” ๐—ž๐—”๐—ฆ๐—” ๐— ๐—”๐—œ ๐—ง๐—ฆ๐—”๐—ฅ๐—ž๐—œJirgi Na Biyu Dauke Da Mahajjatan Yobe 315 Ya Tas...
14/05/2026

โœˆ๏ธ๐Ÿ•‹ ๐—๐—œ๐—ฅ๐—š๐—œ ๐—กA (2) ๐—ก๐—” ๐— ๐—”๐—›๐—”๐—๐—๐—”๐—ง๐—”๐—ก ๐—๐—œ๐—›๐—”๐—ฅ ๐—ฌ๐—ข๐—•๐—˜ ๐—ฌ๐—” ๐—ง๐—”๐—ฆ๐—›๐—œ ๐—ญ๐—จ๐—ช๐—” ๐—ž๐—”๐—ฆ๐—” ๐— ๐—”๐—œ ๐—ง๐—ฆ๐—”๐—ฅ๐—ž๐—œ

Jirgi Na Biyu Dauke Da Mahajjatan Yobe 315 Ya Tashi Zuwa ฦ˜asa Mai Tsarki

Jirgi na biyu na kamfanin Air Peace ษ—auke da mahajjata 315 daga Yobe State ya tashi daga Maiduguri zuwa ฦ™asa mai tsarki domin gudanar da aikin Hajjin bana.

Rahotanni sun bayyana cewa jirgin ya tashi da misalin ฦ™arfe 5:21 na safiyar Alhamis bayan kammala dukkan shirye-shiryen tafiya da tantance mahajjata cikin nasara.

Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar, Mai Aliyu Usman, tare da Sakataren Hukumar, Gana Fantami, da sauran jamiโ€™an hukumar sun halarci filin jirgin domin sanya ido kan yadda tafiyar ta gudana cikin tsari.

An yi adduโ€™ar Allah Ya sauke mahajjatan lafiya, Ya karษ“i ibadunsu tare da dawo da su gida cikin zaman lafiya da ฦ™oshin lafiya.

daga isah yau Adam Fityanul Media news
First Aid Group Fitiyanul Islam
of Nigeria, Yobe State .

Address

Gashua

Telephone

+2349072007419

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group Of Fityanul Islam Gashua Yobe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to First Aid Group Of Fityanul Islam Gashua Yobe State:

Share