03/11/2024
Lokacin Da Nake Sanar Da Sheik Maqari Halin Da Yaran Da Aka K**a Suke Ciki Sai Da Ya Zubar Da Hawaye, Kuma Ya Bada Gudummawar Kudi, Sannan Zai Dinkawa Yaran Kayan Sawa Da Kudi, Sannan Ya Dauki Nauyin Abincinsu Da Magungunansu, Inji Nuhu Dantani, Lauyan Dake Jagorantar Kare Yaran Da Ake Tsare Da Su