AB ANSAR

AB ANSAR I am content with Allah as my Lord, with Islam as my religion and with Muhammad ( ﷺ) as my prophet

An Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan A Saudiyya
10/03/2024

An Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan A Saudiyya

BREAKING NEWS: The Crescent of Ramadan 1445/2024 has been sighted in Saudi Arabia!Subsequently, Ramadan 1445/2024 begins...
10/03/2024

BREAKING NEWS: The Crescent of Ramadan 1445/2024 has been sighted in Saudi Arabia!

Subsequently, Ramadan 1445/2024 begins tomorrow, 11 March 2024

MANZON ALLAH ﷺ YACE :Duk Wanda Yayi Sallar Ishai A cikin Jam'i, To Kamar Ya Sallaci Tabin Dare ne.Kuma Duk Wanda Yayi Sa...
10/03/2024

MANZON ALLAH ﷺ YACE :
Duk Wanda Yayi Sallar Ishai A cikin Jam'i, To Kamar Ya Sallaci Tabin Dare ne.
Kuma Duk Wanda Yayi Sallar Asubah A Cikin Jam'i, to tamkar Ya Sallaci Duka Dare Ne.

SAHIH MUSLIM.

08/03/2024

Dr Mansur Isa Yelwa's Followers fans

ALHAMDU LILLAHAN SAMI YIN SULHU, ƘARƘASHIN JAGORANCIN INUWAR HAƊIN KAN MALAMAI DA ƘUNGIYOYI,PROFESSOR BARODOSHAIK ABDULW...
04/03/2024

ALHAMDU LILLAH
AN SAMI YIN SULHU, ƘARƘASHIN JAGORANCIN INUWAR HAƊIN KAN MALAMAI DA ƘUNGIYOYI,
PROFESSOR BARODO
SHAIK ABDULWAHAB
PROFESSOR SALISU SHEHU
PROFESSOR BABANGIDA
PROFESSOR SA'IDU DUKAWA.
DR MUAZZAM KHALID BUK
DR ENGR BASHIR HANAN
SHAIKH SHEHU MAI HULA
S**A WAKILCI SAURAN MALAMAI,
ALLAH YA SAKA MUSU DA ALKHAIRI
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

fans

💔💔💖
27/02/2024

💔💔💖

💖💔
27/02/2024

💖💔

😍Photo of the day 😍
24/02/2024

😍Photo of the day 😍

Rogo fa sai qara samun matsayi yake a yankin mu na arewacin nigeria
23/02/2024

Rogo fa sai qara samun matsayi yake a yankin mu na arewacin nigeria

NASIHA" Iyaye da Malamai masu bada tarbiyya, ku cirewa yaran ku : Tsoron mutuwa, Tsoron Talauci da Tsoron wanda baya tso...
22/02/2024

NASIHA

" Iyaye da Malamai masu bada tarbiyya, ku cirewa yaran ku : Tsoron mutuwa, Tsoron Talauci da Tsoron wanda baya tsoron Allah SWT. "

Sheikh Aliyu Said Gamawa
( Hafizahullah )

Aliyu Dahiru Aliyu (Sufi) kayi posting kana zagi da cin mutuncin Sheikh Albani Zaria Rahimahullah.Wannan ba baƙon abu ba...
22/02/2024

Aliyu Dahiru Aliyu (Sufi) kayi posting kana zagi da cin mutuncin Sheikh Albani Zaria Rahimahullah.

Wannan ba baƙon abu bane awurin maƙiya addinin muslunci.

Kaf Africa ba malamin da ya isa yayi raddi akan fatawar Malam Albani, ko fatawar Malam Jafar. Yau shekaru 16 da kisan waɗannan bayin Allah amma haryau da nike magana ba malamin da ya kaisu ƙima da daraja a africa.

Kuma har yau ba karatu ko wa’azi da yakai nasu yawa a internet.

Idan kai jahili ne, marar tarbiyya, to kaje ka tambaye malammanka su gayama waye Albani ko Jafar. 👌

Address

Garki

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AB ANSAR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share