16/03/2026
First Aid Group Of JIBWIS Funtua Katsina State Directorate.
(TARON STATE, DIVISIONAL DETACHMENT DA UNIT OFFICERS, (SHIRYE-SHIRYEN IDI)).
A yau Litinin 27/9/1447h - 16/3/2026, aka gabatar da taron akan Shirye-Shiryen IDI na karamar Sallah.
Antattauna abubuwa kamar haka:
*Kwamitin Sahu.
*Kwamitin Traffic.
*Kwamitin Kudi.
*Kwamitin Wimen Appears.
*Kwamitin Kayan Sauti.
*Kwamitin Discipline.
*Kwamitin Liman.
*Kwamitin Security.
Allah ya sama wadannan abubuwa da aka tattauna Albarka, Amin. Allah ya kara mana kwarin gwiwa da Jajircewa wurin gabatar da Ayyukan Alkhairi, Amin.
Abubakar Idris Funtua
(State S.A Media II, F.A.G Of JIBWIS Katsina State Directorate)
16/3/2026