Cibiyar waraka Islamic medicines

Cibiyar waraka Islamic medicines Katsina state

mukawo maku kowane iri
28/09/2024

mukawo maku kowane iri

19/09/2024
Babu hanyar da takai hanyar zamfa zuwa sokoto cin Hanci a Nigeria tindaga sheme zuwa sokoto a kwai gate na Jami an tsaro...
05/05/2024

Babu hanyar da takai hanyar zamfa zuwa sokoto cin Hanci a Nigeria tindaga sheme zuwa sokoto a kwai gate na Jami an tsaro a qallah 20/30 soja zuwa 'yan sanda kowane gate driver saiyabiya kudi nira 200/100 inba hakaba driver bazai wuceba .abin mamaki shine zaka allon sanarwa nagargadi da number waya Dan hanacin Hanci Amma Baya da amfani Kai Allah yasa mudace amma ana zalunci da cin amanar yan kasa a Nigeria

25/01/2024

QWAME DA AMFANINTA

Rubutawa : Shafin ciwo da magani
Call/WhatsApp 07082728653

Qwame da ake kira kwalba a wata Hausa,'ya'yan bishiyar kuka ce dake da launi-fari-kal tamkar flower,suna da zaqi Mai amfanar jiki.
Qwame na da amfani sosai ta haujin Karin lafiya,ginin jiki,da maganin wasu cutuka.

Ana samun qwame wanda ta nuna sosai a shanya a rana ta bushe sai a cire qwallon a tankade garin shi kadai, a sanya cokali daya karami waton teaspoon (A cikin yoghurt ko nono mai kyau da baya da tsami baya da zaqi,sai a gauraya a sha.

Ko Kuma a sha qwamen shi kadai.

👉 Tana Karin ruwan maniyi da qwayoyin haihuwa ga namiji.

👉 Tana Karin jin Dadin saduwa ga ma'aurata.

👉Tana karawa jiki kuzari da karfi.

👉Tana maganin qunar ciki.

👉Tana lafiya da karfin qwaqwalwa.

👉 Tana karawa garkuwar jik karfi

👉 Tana kara hasken fata tayi kyau,tayi laushi.

👉 Tana karawa ido haske da karfin gani

👉 Ana gaurayawa da cokali daya na garin dabino sai a sha a ruwan tea maganin yawan mantuwa.

👉Tana maganin yawan jin yunwa na ba gaira ba dalili.

👉Tana samarda hutu ga jiki da jin dadin dandanon abinci.

👉Vitamin C ce natural da jikinmu baya iya Samarwa a dole mu ne me shi daga tsirran wasu itatuwa domin amfanar lafiyarmu.

👉 Tana kara yawan jinin jiki dalilin samuwar sinadirin Iron a ciki.

Tana Kara ruwan nono ga mace Mai shayarwa.

Tana Karawa mata ni'ima a zanka sha a Kai a Kai.

Za a iya shan qwame hakanan amma fa a tabbatar an nemi mai kyau wace ta nuna take da zaqi ba wace take da bauri ba,kuma ba wacce yan kasuwa ke karawa sugar ba,
Ba'a bukatar shan qwame da yawa na har sai an qoshi, kadan jiki ke bukata,kuma a kula kada a sawo kwame tsohuwar ajiya,idan ta jima a ajiye takan lalace wanda shanta na iya haifarda ciwon ciki,da gudawa.
Kada a karawa qwame zaqi a baya ga wanda take da shi.
Sai a kula.

Idan ka ji Dadin wannan rubutun sai ka danna like da shere domin samun kwarin guiwar ci gaba.

Alhamdulillah.

QUSDUL HINDI Call or whatsapp 07041133896/09079004898/09012149594Qusdul hindi maganin musulunci ne waton Islamic medicin...
25/01/2024

QUSDUL HINDI

Call or whatsapp 07041133896/09079004898/09012149594

Qusdul hindi maganin musulunci ne waton Islamic medicine Wanda akoi hadissan da s**a yi magana kan amfanin shi,akoi ja,akoi baki,idan za a yi maganin sihiri da jinnu a nemi jan,idan sauran cutuka ne a nemi bakin da kuke gani a hoto.
A kasashen larabawa bishiya ce sananniya mai tarin albarka da amfani,sai dai mu a nan kasashen Hausa sai masu wannan sana'a ce ta Islamic medicine s**a santa,wasu kasuwancin tane kawai su ke yi ba tareda sanin magunna da take yi ba.
SHAFIN CIWO DA MAGANI ya zo maku da magunnan da ita wannan bishiyar take yi :

👉Tsutsar ciki

👉 Ciwon Mara a lokacin al'ada

👉 Daukewar al'ada ko Rikicewar kwanakkin shi ga mata.

👉Sihiri da jinnu

👉Kumburin ciki,kumburin hannaye,kumburin fuska,kumburin kafafuwa

👉Ciwon koda,

👉Ciwon zuciya

👉 Toshewar murya

👉Matsalolin haihuwa ga maza da mata.

👉Mutuwar zakarin namiji da rashin karfin mazakuta

Ana saka cokali daya a cikin Zuma original a sha ko a sha a cikin nonon saniya mai kyau sau daya a kullum zuwa sati biyu ya wadatar.

👉 Kuraje da ciwo a cikin maqogwaro,da hanci ko baki.

👉 Sihiri,da jinnu

Sai a tafasa a yi suraci kullum safe da yamma tsawon wata daya.

Maganine sahihi da an jarraba shi sosai kuma an dace.

Ayi shere banda editing duk Wanda yaiyi mun barshi da Ubangijin fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W.

07/02/2021

Islamic medicine

12/12/2020

Address

Funtua

Telephone

+2347063688661

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cibiyar waraka Islamic medicines posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Cibiyar waraka Islamic medicines:

Share