Zauren Sheikh Usman Rashid Muhd Funtua

Zauren Sheikh Usman Rashid Muhd Funtua Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.

بسم الله، والحمد لله، والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وسلم.

Wannan zaure an buɗe shi ne don yaɗa karatukan Sheikh Usman Rashid Funtua.

22/05/2026

KAI-TSAYE KARATUN RISALA

DAGA MASALLACIN LATE ALHAJI ABDUL'ALUMU BELLO BAYAN SALLAR ASUBA UNGUWAR MAGAJIN MAKERA FUNTUA

MAI GABATARWA SHEIK USMAN RASHEED FUNTUA ALMADANY

SANARWAR FARA KARATUN LITTAFINالشفا بتعريف حقوق المصطفى صلى الله عليه وسلم"AS-SHIFA Bita'rifi Huƙuƙil-Musɗafa"Assalamu a...
29/04/2026

SANARWAR FARA KARATUN LITTAFIN
الشفا بتعريف حقوق المصطفى صلى الله عليه وسلم
"AS-SHIFA Bita'rifi Huƙuƙil-Musɗafa"

Assalamu alaikum warahmatullah. Muna farin cikin sanar da ƴan uwa fara karatun Littafin الشفا بتعريف حقوق المصطفى صلى الله عليه وسلم
"AS-SHIFA Bita'rifi Huƙuƙil-Musɗafa" na Al-Qadi Iyadh.

Za a riƙa yin wannan karatu a duk ranakun Alhamis da ƙarfe Huɗu da Rabi na Yamma a Masallacin Alhaji Garba Lado, Kusa da Bankin UBA, Zaria Road, Funtua.

Za a fara daga gobe, in sha Allah.

Allah Ya ba mu ikon zuwa, amin.

DARUL QUR’ANIL KARIM – FUNTUA ƙaƙashin jagorancin Sheikh Usman Rashid Muhammad Funtua na farin cikin gayyatar al’umma zu...
16/03/2026

DARUL QUR’ANIL KARIM – FUNTUA ƙaƙashin jagorancin Sheikh Usman Rashid Muhammad Funtua na farin cikin gayyatar al’umma zuwa wata muhimmiyar Daurah a kan:
"منهج التلقي وطرق الاستدلال عند أهل السنة"

Rana: 3 ga Shawwal, 1447H
Lokaci: Karfe 6:00 na safe – bayan Sallar Asuba
Wuri: Masallacin Alhaji Garba Lado Kusa da Bankin United Bank for Africa, (UBA) Zaria Road, Funtua

Rajista kyauta ce

Domin yin rajista, ku duba QR code ko ku cika fom ɗin nan: https://forms.gle/fhpCJrvKXprLQUPf7

Sai wanda ya yi rijista kawai zai halarci wurin.

DAURAR FIƘHUN MALIKIYYAH (KARATUN RISALA)Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.In sha Allah, Daurar Fiƙhun Malikiyy...
28/11/2025

DAURAR FIƘHUN MALIKIYYAH (KARATUN RISALA)

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.

In sha Allah, Daurar Fiƙhun Malikiyyah in da ake karanta Littafin Risalah na Sheikh Ibn Abi Zaid al-Qairawany wanda Shaykh Usman Rashid Muhammad Funtua ke gabatarwa, a wannan watan za ta kasance ne a ranakun Jumu'ah (YAU kenan) da Asabar da Lahadi 28th, 29th da 30th November, 2025.

Allah Ya ba da ikon zuwa.

DAURAR FIƘHUN MALIKIYYAH (KARATUN RISALA) NA WATA-WATAAssalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.In sha Allah, a wannan ...
28/10/2025

DAURAR FIƘHUN MALIKIYYAH (KARATUN RISALA) NA WATA-WATA

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.

In sha Allah, a wannan watan, Daurar Fiƙhun Malikiyyah in da ake karanta Littafin Risalah na Sheikh Ibn Abi Zaid al-Qairawany wanda Shaykh Usman Rashid Muhammad Funtua ke gabatarwa a Masallacin Alhaji Umaru Mutallab zai gudana ne a ranakun Laraba da Alhamis da Jumu'a 29th, 30th da 31st October, 2025.

Allah Ya ba mu ikon zuwa.

SANARWAR KARATUN RISALA NA WATA-WATAAssalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.Ana sanar da ƴan uwa cewa karatun Risalah...
25/09/2025

SANARWAR KARATUN RISALA NA WATA-WATA

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh.

Ana sanar da ƴan uwa cewa karatun Risalah wanda Shaykh Usman Rashid Muhammad Funtua ke gabatarwa a Masallacin Alhaji Umaru Mutallab zai gudana ne a ranakun Asabar, Lahadi, Litinin da Talata 27th, 28th, 29th da 30th September, 2025.

Allah Ya kai mu lafiya.

SANARWAR KARATUN RISALA NA WATA-WATAAssalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. In sha Allah, a wannan watan, Karatun Li...
27/08/2025

SANARWAR KARATUN RISALA NA WATA-WATA

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. In sha Allah, a wannan watan, Karatun Littafin Risalah na Sheikh Ibn Abi Zaid al-Qairawany wanda Shaykh Usman Rashid Muhammad Funtua ke gabatarwa a Masallacin Alhaji Umaru Mutallab zai gudana ne a ranakun Alhamis, Jumu'ah da Asabar 28th, 29th da 30th August, 2025.

Allah Ya ba mu ikon zuwa, amin.

SANARWAR KARATUN RISALA NA WATA-WATAAssalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh.Ana sanar da ƴan uwa cewa karatun Risala...
22/06/2025

SANARWAR KARATUN RISALA NA WATA-WATA

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh.

Ana sanar da ƴan uwa cewa karatun Risalah wanda Shaykh Usman Rashid Muhammad Funtua ke gabatarwa a Masallacin Alhaji Umaru Mutallab zai gudana ne a ranakun Laraba da Alhamis sai kuma Asabar da Lahadi 25th, 26th da kuma 28th, 29th June, 2025.

Don Allah a sanar da sauran ƴan uwa.

SANARWAR KARATUN LITTAFIN TAUJIHUL-UMMAHAssalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. Akwai karatun Littafin Taujihul-Umma...
28/02/2025

SANARWAR KARATUN LITTAFIN TAUJIHUL-UMMAH

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. Akwai karatun Littafin Taujihul-Ummah wanda Sheikh Dr Kabir Umar Maru ya rubuta.

Za'a fara karatun ranar Ɗaya ga Watan Ramadhan da ƙarfe Goma na safe a Masjidus-Sunnah, Bishir Idris Nadabo Road, Funtua.

Address

Funtua

Telephone

+2348038680323

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Sheikh Usman Rashid Muhd Funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share