Funtua Sunnah Channel

Funtua Sunnah Channel إِنَّا هَدَيْنَاهُ السَّبِيلَ إِمَّا شَاكِرًا وَإِمَّا كَفُورًا﴿٣ الانسان﴾

YAN ƘALA-ƘATO BA HUJJA, SUN CANZA TOPIC DIN MUQABALAIdan ba'a manta ba Sheik Ismail Ibrahim Danmalam  Funtua ya sha Ƙalu...
29/10/2025

YAN ƘALA-ƘATO BA HUJJA, SUN CANZA TOPIC DIN MUQABALA

Idan ba'a manta ba Sheik Ismail Ibrahim Danmalam Funtua ya sha Ƙalubalantar yan Ƙala-ƙato akan su fito su kare kafircin su na cewa ZA'A IYA YIN ADDININ MUSULUNCI BATARE DA AIKI DA HADISAN MANZON ALLAH (S.A.W) ba, sun kasa fitowa.

Abin mamaki kwatsam sai ga wani daga cikin yaran Masussukatul kazazzabby daga Lagos USTAZ SULAIMAN ABBAS KANKIA ya fito, amma saboda ba bu hujja sai ya canza TOPIC din zuwa wani abu daban, wanda ba shine muke magana a kai ba.

Saboda haka ku koma kan asalin maganar, sai ku sanya rana da wuri ko page din da za a yi wannan MUQABALA. Malam A shirye yake.

AL-ISHRAH MARRIAGE AND FAMILY COUNSELING CENTER FUNTUA!Assalamu alaikum waramatullah!Dama ce ga su aure da Masu niyyar y...
01/10/2025

AL-ISHRAH MARRIAGE AND FAMILY COUNSELING CENTER FUNTUA!

Assalamu alaikum waramatullah!

Dama ce ga su aure da Masu niyyar yin aure..

Wannan cibiya mai Albarka tana gayyatar yan'uwa musulmi maza da mata zuwa wajen daura ta yini ɗaya na littafin (MANYAN MATSALOLIN AURE GUDA 30 A ƘASAR HAUSA DA HANYOYIN MAGANCE SU)

Wanda As. professor jamilu Yusuf zarewa zai gabatar kamar haka:

Rana- Asabar 11-10-2025.
Lokaci- 9:00am na safe.
Wuri- Bala Abdullahi College of Admin, bakin Asibiti (General hospital ft)

Kudin littafi ₦1000
R.g kyauta,

Domin neman ƙarin bayani
08064195657
08065579595
07036868955
08038680323
08133186636
07065241840

Allah ya bada ikon halarta....

30/09/2025

KWAMITIN ISLAMIYYU JIBWIS FUNTUA LOCAL GOVERNMENT AREA!

Assalamu alaikum🥦 waramatullah!

Wannan kwamiti mai suna a sama wanda yake karkashin jagorancin Imam Salisu Idris ya umarce ni da a sanar da taron gaggawa ga makarantun islamiyyu musamman shuwagabannin makarantun,

Rana- gobe Laraba 01-10-2025
Lokaci- 9:00am na safe
Wuri- masallacin juma'a Zaria Road.

Allah ya bada ikon halarta,

🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️
Abdulrashid m surajo funtua🥦

SHUGABAN JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATIS SUNNAH TA KASA, FADILATUS SHIEKH (DR) ABDULLAHI BALA LAU; DA SHUGABAN JAMA...
22/07/2025

SHUGABAN JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATIS SUNNAH TA KASA, FADILATUS SHIEKH (DR) ABDULLAHI BALA LAU; DA

SHUGABAN JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATIS SUNNAH TA JIHAR KATSINA, SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA, SAUTUS SUNNAH; DA

SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI TA JIHAR KATSINA, IMAM GONI DR NASIR ABDURRAHMAN AHMAD; DA KUMA

DARAKTAN AGAJI NA JIHAR KATSINA, ALH. ABDULLAHI I.N BAKORI

SUNA FARIN CIKIN GAYYATAR AL'UMMA MUSULMI

ZUWA WAJEN GAGARUMAR WALIMAR SAUKAR ALKUR'ANI MAIGIRMA, KARO NA FARKO, NA DALIBAI DUBU DAYA DA DARI UKU DA BIYAR (1,305) DAGA MAKARANTUN ISLAMIYYU DABAN-DABAN DAGA FADIN KARAMAR HUKUMAR FUNTUA

ZA'A GUDANAR DA TARON NE A RANAR LAHADI ISHIRIN DA BAKWAI GA WATAN YULIN WANNAN SHEKARA(27-07-2025) DA KARFE TARA DA RABI NA SAFE (9:30AM), A HARABAR BABBAN MASALLACIN JUMU'AH NA JIBWIS ZARIA ROAD FUNTUA

MANYAN BAKI SUN HADA DA:

1. MAIGIRMA SHUGABAN KASA, ASIWAJU BOLA AHMED TINUBU, GCFR; DA
2. MAIGIRMA MATAIMAKIN SHUGABAN KASA, SANATA KASHIM SHATIMA, GCON; DA
3. MAIGIRMA GWAMNAN JIHAR KATSINA, MALAM DIKKO UMAR RADDA, CON; DA
4. MASU GIRMA GWAMNONIN JIHOHIN KANO, KADUNA, ZAMFARA, NIGER DA JIGAWA; DA
5. MAIGIRMA MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KATSINA, MALAM FARUK LAWAL JOBE; DA
6. MASU GIRMA SANATOCI DA YAN MAJALISUN TARAYYA DAGA JIHAR KATSINA;
7. MASU GIRMA YAN MAJALISAR JIHAR KATSINA; DA
8. MASU GIRMA SARAKUNAN KATSINA DA DAURA
9. MASU GIRMA SHUWAGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN JIHAR KATSINA DAMA MAKWABTA; DA
10. ALHAJI AUWAL ABDULLAHI (A.A RANO) DA SAURAN YAN KASUWA MANYA DA KANANA

*MALAMAI MASU WA'AZI SUN HADA DA*
1. FADILATUS SHEIKH (DR) ABDULLAHI BALA LAU; DA
2. SHEIKH DR IBRAHIM JALO JALINGO;
3. SHEIKH (DR) YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA, SAUTUS SUNNAH; DA
4. SHEIKH (DR) MUHAMMAD KABIR HARUNA GOMBE; DA
5. SHEIKH ABDULBASIR ISAH UNGUWAR MAIKAWO; DA
6. SHEIKH DR NASIR ABDURRAHMAN AHMAD FUNTUA; DA
7. ALARAMMA ABUBAKAR ADAM KATSINA; DA
8. ALARAMMA AHMAD SULAIMAN KANO; DA
9. ALARAMMA NASIRU SALIHU GWANDU; DA
10. ALARAMMA AUWAL MUSA UNGUWAR MAIKAWO; DA
11. ALARAMMA SULAIMAN MUHAMMAD SHAFI'I; DA SAURAN MALAMAI DA ALARAMMOMI.

*MASU MASAUKIN BAKI SUNE*:
1. SHUGABAN JIBWIS NA KARAMAR HUKUMAR FUNTUA, AMBASSADOR ABDULLAHI GARBA AMINCHI FUNTUA
2. SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR FUNTUA, ALHAJI ABDULMUTALLIB SULAIMAN; DA
3. MAIGIRMA SARKIN MASKAN KATSINA, HAKIMIN FUNTUA, ALHAJI SAMBO IDRIS SAMBO.

SANARWA DAGA:
SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI TA KARAMAR HUKUMAR FUNTUA, IMAM MUHAMMAD ALIYU BAKO,
TA HANNUN SHUGABAN KWAMITIN MAKARANTUN ISLAMIYYU NA KARAMAR HUKUMAR FUNTUA, IMAM SALISU IDRIS.

ALLAH YA BADA IKON HALARTA, AMIN

✍️ JIBWIS SOCIAL MEDIA FUNTUA
27/1/1447h - 22/7/2027

18/06/2025

*GAYYATAR DAURA TA WUNI DAYA*

_GASKIYA KADA AYI BAKA!_

CIBIYAR WAYAR DA KAN MA'AURATA DA WARWARE MATSALOLIN IYALI TA AL-ISHRAH FUNTUA

Na farin cikin gayyatar Al-Ummar Musulmi musamman Ɗaliban ilimi MAZA DA MATA zuwa wajan DAURA da ta shirya ta wuni daya.
Wadda in sha Allah zata kasance kamar haka:

Ranar Asabar 21-06-2025
LOKACI karfe 9:00am na safe
Wuri: ƊAKIN TARO NA BALA ABDULLAHI COLLEGE OF ADMINISTRATION FUNTUA

MALAMI MAI GABATARWA
Sheik Mukhtar Ahmad Funtua

LITTAFI
(يا أبي زوجني)
Ya Babana ka Aurar dani.

RIJISTA KYAUTA NE

Kudin Littafi ₦500

Allah ya bada ikon halarta Amin.

Sanarwa daga
Nasiru Sulaiman Funtua
P. R. O
08065579595

GAYYATAR DAURA TA WUNI DAYA GASKIYA KADA AYI BAKA!CIBIYAR WAYAR DA KAN MA'AURATA DA WARWARE MATSALOLIN IYALI TA AL-ISHRA...
18/06/2025

GAYYATAR DAURA TA WUNI DAYA

GASKIYA KADA AYI BAKA!

CIBIYAR WAYAR DA KAN MA'AURATA DA WARWARE MATSALOLIN IYALI TA AL-ISHRAH FUNTUA

Na farin cikin gayyatar Al-Ummar Musulmi musamman Ɗaliban ilimi MAZA DA MATA zuwa wajan DAURA da ta shirya ta wuni daya.
Wadda in sha Allah zata kasance kamar haka:

Ranar Asabar 21-06-2025
LOKACI karfe 9:00am na safe
Wuri: ƊAKIN TARO NA BALA ABDULLAHI COLLEGE OF ADMINISTRATION FUNTUA

MALAMI MAI GABATARWA
Sheik Mukhtar Ahmad Funtua

LITTAFI
(يا أبي زوجني)
Ya Babana ka Aurar dani.

RIJISTA KYAUTA NE

Kudin Littafi ₦500

Allah ya bada ikon halarta Amin.

Sanarwa daga
Nasiru Sulaiman Funtua
P. R. O
08065579595

Muna gayyatar kowa da kowa!Ranar juma'a mai zuwa, 20-06-2025 ga watamasallacin juma'a Zaria Road.
13/06/2025

Muna gayyatar kowa da kowa!
Ranar juma'a mai zuwa, 20-06-2025 ga wata
masallacin juma'a Zaria Road.

YAU NE BAYAN SALLAR MAGRIBA A MASALLACIN MARIGAYI MALAM SALE NA'IBI LAYIN SAHABA FUNTUA.
10/06/2025

YAU NE BAYAN SALLAR MAGRIBA A MASALLACIN MARIGAYI MALAM SALE NA'IBI LAYIN SAHABA FUNTUA.

TA MATA ZALLA!IDAN ALLAH YAKAI MU GOBE LITININ 10:00AM NA SAFE,A MASALLACIN MARIGAYI MALAM SALE NA'IBI LAYIN SAHABA FUNT...
08/06/2025

TA MATA ZALLA!
IDAN ALLAH YAKAI MU GOBE LITININ
10:00AM NA SAFE,

A MASALLACIN MARIGAYI MALAM SALE NA'IBI LAYIN SAHABA FUNTUA,

ALLAH YA BADA IKON HALARTA.

GOBE NE ALHAMIS TSAKANIN MAGRIBA DA ISHA'I,A MASALLACIN MALAM IS'HAQ SULAIMAN DANDAJI FUNTUA,ALLAH YA BADA IKON HALARTA.
23/04/2025

GOBE NE ALHAMIS TSAKANIN MAGRIBA DA ISHA'I,

A MASALLACIN MALAM IS'HAQ SULAIMAN DANDAJI FUNTUA,

ALLAH YA BADA IKON HALARTA.

Address

Funtua

Telephone

+2347064308363

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Funtua Sunnah Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share