Inuwar Samarin Faira Tijjaniya

Call Directions

Inuwar Samarin Faira Tijjaniya Preaching, Islamic Documentaries etc.

21/08/2026

TikTok | Make Your Day

21/08/2026

Nasiha zuwaga matasa Yan uwanmu

Karkatsaya
Maganar nasarar waninka
Saikai kakasa zuwa kan nasarar ka
Da fatan Allah yakara mana nasara

Barkanmu da maulid
19/08/2026

Barkanmu da maulid

10/08/2026

Kashi na daya
Maraba da watan haihuwar annabi Muhammad s.a.w

Daga shugaban kungiyar inuwar samarin faira tijjaniya dakira zuwa musulunci takasa gaba daya

Alhaji Auwal ba matsala autan faira kano

8/8/2026 ayau asabar Kaitsaye maulidin shehu tijjani daga karamar hukumar takaigidan maigirma hakimin takai
09/08/2026

8/8/2026
ayau asabar

Kaitsaye maulidin shehu tijjani daga karamar hukumar takai

gidan maigirma hakimin takai

Karkaje inda ba asan darajar kaba Ko suwaye awajen Kadarajar mai darajarka Kafita daga harkar Wanda baisan darajarkaba k...
07/08/2026

Karkaje inda ba asan darajar kaba

Ko suwaye awajen

Kadarajar mai darajarka

Kafita daga harkar Wanda baisan darajarkaba ko waye ko Dan waye ko jikan waye
Domin Allah baida da baida jika
B***e wani wagilin yace maka Shi dangin Allah ne Dan gidansu

Manufa ta matasa suwaye Suyi ilimin addini Dana zamani Sukoyi sana a Sutsaya da kafarsu Kar matashi yayarda yazama kwada...
07/08/2026

Manufa ta matasa suwaye Suyi ilimin addini Dana zamani

Sukoyi sana a
Sutsaya da kafarsu
Kar matashi yayarda yazama kwadayayye

Karka yarda wani yafake da wata nasaba ta cewa shidan wanene ko jikan wanene yamaida kai bawa

Wani shehunmu Allah yajikansa Yana cemana adarika kowa Dane babu bawa Dan haka karka wulakanta kanka awajen kowa

Barkanmu da juma a
7/8/2026

6/8/2026 Ayau alhamis ziyara ta musamman zuwa garin Nguru jahar yobe Tareda shugaban kungiyar inuwar samarin faira tijja...
06/08/2026

6/8/2026
Ayau alhamis ziyara ta musamman zuwa garin Nguru jahar yobe

Tareda shugaban kungiyar inuwar samarin faira tijjaniya dakira zuwa musulunci ta kasa gaba daya

Sayyidi Alhaji Auwal ba matsala autan faira kano

Tareda sauran shugabannin kungiyar mai albarka
Inda shugabannin s**a ziyarci
Raudar maulana sheik Muhammad gibrima ibnu Muhammad dagir r.a Dan neman albarka dafatan Allah yakarawa shehu karama

Address

Dutse

Telephone

+2349029938077

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inuwar Samarin Faira Tijjaniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share