Muhammad Ibrahim Adamu Yusufari

Muhammad Ibrahim Adamu Yusufari Jamatu izalatil bid'ah wa ikamatis sunnah

23/08/2025
Daga Zauren Sheikh Jingir Mai Albarka Yau Alhamis 26 Safr. 1447 AH/ 21 Aug. 2025Allah Ya Saka Da Alkairi Sheikh
21/08/2025

Daga Zauren Sheikh Jingir Mai Albarka

Yau Alhamis 26 Safr. 1447 AH/ 21 Aug. 2025

Allah Ya Saka Da Alkairi Sheikh

21/08/2025

JIRGIN SUNNAH ZAI SAUKA A BIRNIN KEBBI DA SUNAN ALLAH

Allah Ya Nuna Mana Ya Bamu Ikon Halarta

•A halin da ake cik! Ko ɗan Cikin Sheikh ne ya ce zai yaƙe shi, sai munyi faɗa dashi.🧏
20/08/2025

•A halin da ake cik! Ko ɗan Cikin Sheikh ne ya ce zai yaƙe shi, sai munyi faɗa dashi.🧏

YANZU YANZU: ina Mai gargaɗin Talakawa Ku daina Gudun Talauci domin kuwa Talauci Abin So ne, Naso Ace Nima talaka ne, in...
20/08/2025

YANZU YANZU: ina Mai gargaɗin Talakawa Ku daina Gudun Talauci domin kuwa Talauci Abin So ne, Naso Ace Nima talaka ne, inda ya ce wani lokacin rahama ce daga Allah, inji Shugaban Majalisar Dattawa Akpabio

Ya bayyana haka a wata hira da aka yi da shi daga Vatican inda ya ke halartar bikin binne Fafaroma Francis, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce Talauci na iya zama wata rahama daga Allah.

Ya ce idan mutum yana da wadata ya samma ɗan uwansa, har ya bayar da misali da fafaroman inda ya ce ya mutu ya bar dala 100 kawai. Mene ra'ayoyin ku?

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo 👉Mal Hotra 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku..

Shugaba Tinubu Ya Cire Harajin kashi 5 Da Aka Sanya Kan Kuɗin Waya da Data a NajeriyaShugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, y...
20/08/2025

Shugaba Tinubu Ya Cire Harajin kashi 5 Da Aka Sanya Kan Kuɗin Waya da Data a Najeriya

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya cire harajin kashi biyar (5%) da ake ɗora wa kan ayyukan sadarwa da s**a gaɗa da kiran waya da Data a ƙasar nan. Mataimakin Shugaban Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC), Dr. Aminu Maida, ne ya tabbatar da hakan, inda ya bayyana cewa sabuwar dokar haraji da Shugaban Ƙasa ya rattaba hannu a kai ta tabbatar da cire wannan nauyi daga kan ‘yan Najeriya.

A cewar Dr. Maida, cire wannan haraji zai rage wa masu amfani da wayar hannu da sauran ayyukan sadarwa nauyin kuɗi, wanda hakan zai taimaka wajen sauƙaƙa rayuwa da kuma rage matsin lamba kan jama’a. Ya ce, wannan mataki ya yi daidai da manufofin gwamnati na sauƙaƙa rayuwar ‘yan ƙasa da kuma bunƙasa tattalin arzikin ƙasa.

Ya ƙara da cewa, cire harajin zai ƙara ƙarfin amfani da fasahar sadarwa a Najeriya, wanda hakan zai samar da ƙarin damar kasuwanci da kuma ci gaban tattalin arziki. Haka kuma, ya nuna cewa gwamnati za ta ci gaba da duba hanyoyin da za su rage wa jama’a nauyin haraji a fannonin daban-daban.

Rigi rigi na magana😂😂😂
20/08/2025

Rigi rigi na magana😂😂😂

Tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami ya yi Allah wadai da harin da aka kai wani masallaci ana sallar Asuba a ...
20/08/2025

Tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami ya yi Allah wadai da harin da aka kai wani masallaci ana sallar Asuba a Katsina. Karanta bayanin da ya yi a sashen sharhi.

Hoto: Professor Isa Ali Pantami|Zagazola Makama|Facebook

Address

Yusufari
Dutse

Telephone

+2349024268558

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Ibrahim Adamu Yusufari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share