Ibn Hambal Media

Ibn Hambal Media Wannan Shafi an kirkireshi ne domin yada Hudubobi da karatuttuka na addinin musulunci

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah ya yi wa Malam Musa (Imam) rasuwa. Allah ya gafarta masa, ya haskaka kabarins...
20/05/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.

Allah ya yi wa Malam Musa (Imam) rasuwa.
Allah ya gafarta masa, ya haskaka kabarinsa. Muna roqon Allah ya ba shi ikon amsa tambayoyi, kuma ya raya abin da ya bari a kan sunnah.

Za a yi suturarsa (jana'iza) ƙarfe goma na safe (10:00 })."
na safe a kofar Gidansa.

15/05/2026

HUDUBAR JUMU'AH MAI TAKEN :

MAI GABATARWA:IMAM AMINU AHMAD

15/05/2026

HUDUBAR JUMU'AH MAI TAKEN : KWANAKI NA FARKON GOMAN ZUL-HIJJA

MAI GABATARWA:IMAM AMINU AHMAD

08/05/2026

HUDUBAR JUMU'AH MAI TAKEN : LOKACIN ZAFI

MAI GABATARWA:IMAMI HAMZA ISHAQ

24/04/2026

HUDUBAR JUMU'AH MAI TAKEN

MAI GABATARWA: SHEIKH IMAM AMINU AHMAD

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNALLAH YAYIWA ALHAJI SANI ABUBAKAR DAURA (NADEDE) MATAIMAKIN SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR ...
14/02/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

ALLAH YAYIWA ALHAJI SANI ABUBAKAR DAURA (NADEDE) MATAIMAKIN SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA RASUWA, ZA'AYI JANA'IZARSA YAU ASABAR KARFE 11:00 NA SAFE A GIDANSA DAKE KWANAR SHA'ISKAWA KUSA DA SHAGUNAN KWARGWAM DAURA..

ALLAH YA GAFARTA MASA TARE DA SAURAN MUSULMAI BAKI DAYA.

Address

Sabon Garin Daura
Daura
824233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibn Hambal Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Ibn Hambal Media:

Share