26/01/2026
SANARWAR WA’AZI
Assalamu alaikum.
A madadin Shugabannin Kungiyar JIBWIS Daura muna farincikin gaiyatar ‘yan-uwa Musulmai zuwa wajen *WA’AZI NA MUSAMMAN* wanda SHEIKH BASHIR NYANDU GHANA zai gabatar kamar haka :-
*_Rana_* :- Alhamis 29\1\2026 (10-SHA'ABAN-1447)
*_Wuri_* :- Masallacin Agric Kangiwa Daura.
*Wurin Zaman Mata:* Kofar Gidan Kaura
*_Lokaci_* :- Bayan Sallar Isha’i (8:00pm)
Allah ya bada ikon halarta ameen.
Sanarwa 🎤 Kwamitin Waazi na Masarautar Daura
@ JIBWIS Daura 25/01/2026