24/08/2026
Cibiyar nazari kan Afrika dake birnin Najaf- Iraki zata gabatar da taron qarawa juna sani akan gudummawar da qungiyoyin addini suke bayarwa wajen bunqasa harkar ilimi da ilmantarwa, a dakin taro na labari daga Bauchi a birnin Bauchi-Nigeria,