07/08/2026
GAIYATAR WA'AZIN KARAMAR HUKUMA A DAGAUDA
Kungiyar JIBWIS ta karamar hukumar Dambam tana farin cikin gaiyatar Al'ummar musulmi zuwa wajen WA'AZIN KARAMAR HUKUMA da aka shirya gudanarawa kamar haka:-
Rana:- Juma'a 23/02/1448 - 8/08/2026
Wuri:- Cikin Garin Dagauda
Lokaci:- Bayan Sallar Isha
Allah yabada ikon halarta amen.
JSM Dambam.