Imam Sukairaju Sheikh Abduwa Koki

Imam Sukairaju Sheikh Abduwa Koki sukairaj Abduwa koki

15/05/2026
10/05/2026

Wata matashiya mai suna Zinatuddeen Abdullahi daga Jihar Gombe ta kammala haddace Al-Qur’an mai girma a wannan shekarar ta 2026.

Rahotanni sun nuna cewa an gudanar da bikin murnar haddar tasu na ƙasa a Kano ranar 2 ga watan Mayu 2026.

Haka kuma, an shirya gudanar da walima ta musamman domin karrama su a makarantar Fudiyya da ke Pantami a jihar Gombe.

kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 DOVE NEWS HAUSA 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

30/11/2025

Address

Dal

Telephone

+2348067819734

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Sukairaju Sheikh Abduwa Koki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Imam Sukairaju Sheikh Abduwa Koki:

Share