New Life For All Chibok LGA

New Life For All Chibok LGA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from New Life For All Chibok LGA, Religious organisation, Chibok.

01/02/2026

Part Of The Convention

31/01/2026

Excerps From The Convention

31/01/2026
29/01/2026

Message By Evang. Simon John

26/01/2026

Matan Sabon Rai Don Kowa Chibok LGA

Day 2 Program Bible Study Section 1 & 2**Binciken Littafi Mai Tsarki Na Daya (1)**Kan Magana: Mu nemi Allah ta wurin mik...
23/01/2026

Day 2 Program Bible Study Section 1 & 2

**Binciken Littafi Mai Tsarki Na Daya (1)**
Kan Magana: Mu nemi Allah ta wurin mika hadaya, Zaka, da godiya. (AMOS 4:5)

GABATARWA
Da farkon fari Alherin Ubangijin mu, Yesu Christi wanda yake Shugaban bangaskigar mu ya kasance tare da mu kulayomi (Amin).
A zamanin mu, neman Allah yana da matukar muhimmanci, kuma daya daga cikin hanyoyin da muke iya neman shi ta bayar da hadayu, zaka, da godiya. A cikin Amos 4:5, an nuna mana cewa hadayun da muke kawo wa Allah suna da mahimmanci, domin itace hanyar bayyana dukkan abubuwa masu alheri da yayi mana, kuma ita ce hanyar da zai sa mu kusanci Allah da gina kyakkyawar alaka da shi, kamar yadda ya umurci mu cikin (Malakai 3:10) mu kai dukkan zaka a ma’ajiyarsa, haka Ubangiji yayi magana wa kankan mu Ibrahim ya umurci shi ya bada ɗansa domin hadaya (Farawa 22:1-2).
Rashi bin umurnin Ubangijinmu yana sa ya la’anci al’uman mu dukka kamar yadda a cikin (Malakai 3:9). Saboda haka yin godiya ga Ubangiji yana muhimanci sosai, shiyasa sarki Dawuda ya daukaka Ubangiji, cikin (Zabura 111:1:2)
Yayinda zamu shiga cikin tattaunawar mu, bari Ruhun Ubangiji ya bishe mu (Amin).

TATTAUNAWA
1. Me ake nufi da Zuwa Wurin Allah da hadaya, Zaka, da ?
2. A tattauna menene. (i) Hadaya (ii) Zaka (iii) Godiya
3. A tattauna Shin Zaka ne yafi godiya, ko kuma godiya ne yafi Zaka.
4. Wani Lokacine yakamata a yi Zaka?Godiya
5. Wani lokaci ne yakamata ayı godiya?
6. Tattauna manene muhimanci bada hadaya, zaka da godiya.

KAMALAWA
A karshe bare alherin Allahnmu da na kaunar Yesu Kiristi wanda tafi gaban fahimtar mu su kasance tare da mu har abada (Amin).

**Binciken Littafi Mai Tsarki Na Biyu 2**
Kan Magana: Mu nemi Allah ta wurin sake kunna wutar bishara (Ayukan Manzansi-1:8)

GABATARWA
Nemi Allah ta wurin sake kunna wutar bishara, yana na nufin falkas da masu bi daga sanyi cikin ruhu, ko kuma yin shiru da aikin Allah, su kuma gane cewa ba sa kan madaidaicin hanya sai su koma cikin hankalin su, misali na battacen ɗa (Luka 15:17:24).
kunna wutar bishara ba ta karfin mu ba, amma sai ta wurin mun koma gare shi, muka nemi Ubangiji ta wurin addu’a domin taimakon Ruhun sa, ta haka zamu sami karfi daga gare shi, sa’a nan mu iya gudanar da ayyukan da s**a dace.
Ekilisiyarmu ta yau, sun kasa cika umurnin da Yesu ya bamu bisa (matta 28:18-20). domin ribato rayukan mutane zuwa mulkinsa, saboda haka bari kowane mai bishara ya koma kan bagadin addu'a, da kyakkyawar dagantaka mai karfi da Allah, mu iya sake kunna wutar bishara, domin shine asirin samun gabagadin Manzo Bulus cikin aikinsa na bishara.

TATTAUNAWA
1. Mu tattauna manene aki nufi da sake Kunna Wutar bishara.
2. Ta yaya mai bi zai iya Sake kunna wutar bishara a rayuwansa? (Luka 15:17)
3. Ko addu'a tana da muhimman ci a rayuwan mai bishara? (Idan amsan "I" ayi bayani) (Idan amsa "a’a" ayi bayani)
4. Menene gabadin manzo Bulus Cikin aikinsa na bishara.
5. Me zamu yi domin karfafa Ekkilisiyar mu a yau domin cika umurnin (Matta 28:18-20)?

KAMALAWA
Bare alherin da Allah yayı mana ya taimake e mu domin mu sake kunna wutar bishara (Amin)

We Give God Glory, First Day Program Was Successfully.
23/01/2026

We Give God Glory, First Day Program Was Successfully.

The program started tomorrow by 6:00PM don't forget to attend, also pray for the successful of the convention
21/01/2026

The program started tomorrow by 6:00PM don't forget to attend, also pray for the successful of the convention

Welcome To New Life For All Chibok LGAYou're Invited To 2026 Annual ConventionRemain Bless As You Come
20/01/2026

Welcome To New Life For All Chibok LGA
You're Invited To 2026 Annual Convention
Remain Bless As You Come

Day One Programme 09/01/2025
10/01/2025

Day One Programme 09/01/2025

Address

Chibok
601

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New Life For All Chibok LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share