Sheikh Hamza Abdullahi Bunza

Sheikh Hamza Abdullahi Bunza Bada gudummuwa ga addanin musuluncin

22/05/2026
22/05/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIOON,
ALLAH YA YIWA MALAM SANI GARBA WANDA AKA FU SANI DA MALAM SANI MAI TIREDA RASUWA YANZUNNAN.

ZA'AYI MAI JANA'IZA KAMAR HAKA:

LOKACI: BAYAN SALLAR JUMA'A

WURI : MASALLACIN JAMI'I,BUNZA

ALLAH SHI GAFARTA MASHI,SHI JIKANSHI SHI SA YA HUTA.

INNA LILLAHI MA AKAZA WA LAHU MA A'ADA WA KULLU SHAI'IN INDAHU BI AJALIN MUSAMMA.

19/05/2026

MUHADARA KWAMITIN DA'AWA ALEIRO QUARTERS BIRNIN KEBBI.

Tare da
Maigabatawa
Mal. Bashar Salisu Illo

Mai Ta'aliki
Mal. Basiru Sani Karaye

Asha Kallo da Saurare Lafiya

19/05/2026

Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi wa Hajiya Amina (Maman Minna), mahaifiyar Malam Ibrahim Mai Turare rasuwa. Za a gudanar da sallar jana’izarta Yau da ƙarfe 10:00 na safe a Masallacin Jami’i na Bunza.
Muna roƙon Allah Ya gafarta mata, Ya yi mata rahama, Ya sa Aljanna ce makomarta, Ya kuma bai wa iyalai da ‘yan uwa haƙurin jure wannan babban rashi. Amin.

Address

Bunza
BUNZA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Hamza Abdullahi Bunza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Hamza Abdullahi Bunza:

Share