Mal Yusuf Kuyambanan Dass

Mal Yusuf Kuyambanan Dass Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mal Yusuf Kuyambanan Dass, Religious Center, Bayan Fada Dass, Bununu Dass.

gobe in sha Allah damuyi sallah 7:00am bakari ko minti 1
29/03/2025

gobe in sha Allah damuyi sallah 7:00am bakari ko minti 1

29/03/2025
Shegiya Bidi'a Babu hujja sai hauka 😂🤣🤣 Wanan bazai Hana Allah (SWA) ya tura Ku zuwa wutan jahannama ba 😂🤣Saboda kunyi W...
23/03/2025

Shegiya Bidi'a Babu hujja sai hauka 😂🤣🤣

Wanan bazai Hana Allah (SWA) ya tura Ku zuwa wutan jahannama ba 😂🤣

Saboda kunyi WA Allah da MANZON SA karya acikin Addinin musulunci

Allah ya tsare mana imanin mu daga sharrin propaganda jahilai Yan Bidi'a

11/02/2025

Yanzu mutane sungane izalan jos da izalan kaduna ba addini suke karewaba duniyane

GARGADI! GARGADI!! GARGADI!!!duk wanda tufafinshi yawuce idon sawu to yana wuta Allah ya karemu Ameen ya Allah
07/02/2025

GARGADI! GARGADI!! GARGADI!!!
duk wanda tufafinshi yawuce idon sawu to yana wuta Allah ya karemu Ameen ya Allah

25/01/2025

yau dujal zai bayyana Allah karemu da sharrina

03/09/2024

Dr mai rabawa kowa Aiki

Dr tauhid Allah yamaka kariya daga makiya
02/09/2024

Dr tauhid Allah yamaka kariya daga makiya

Address

Bayan Fada Dass
Bununu Dass

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mal Yusuf Kuyambanan Dass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share