Jibwis Jos-South

Jibwis Jos-South An bude wannan shafi ne don isar da sakon Allah ga al-ummar musulmai na Jos south da kewaye.

27/05/2026
🚨SCAM ALERT 🚨 🛑Assalamu alaikum warahamatullah Wannan sanarwa ce ta gaggawa, an samu wasu ɓata gari sun yi kutse cikin W...
25/04/2026

🚨SCAM ALERT 🚨 🛑

Assalamu alaikum warahamatullah

Wannan sanarwa ce ta gaggawa, an samu wasu ɓata gari sun yi kutse cikin Whatsapp na Sheikh Aliyu Muhammad Sani Adarawa har ma sun ƙwace iko da shi, kuma suna rokon mutane kuɗi da sunan shi.

Muna tabbatar muku cewa ba Sheikh ba ne, duk wanda aka tura wa sako ta Whatsapp da Number Malam kada ya kula ko ya saurari mai maganar, har sai an samu sanarwar kwato wannan account din daga ɓata gari.

Allah ya shiga tsakanin mu da yan Damfara
A YI HATTARA JAMA'A!

Labarai cikin hotuna Rufe karatun littafin ALLAH AL'QUR'ANUL-KAREEM Daga Masjid Alh MUSA MAI GAMDU {Masallacin Baba tand...
15/03/2026

Labarai cikin hotuna Rufe karatun littafin ALLAH AL'QUR'ANUL-KAREEM Daga Masjid Alh MUSA MAI GAMDU {Masallacin Baba tando bukur}Cikin wannan wata Mai Albarka RAMADAN tare da SHEIKH ALIYU MUHAMMAD SANI ADARAWA da Alarammah Sa'eedu Yusuf mista Ali. Jibwis nig jos south

Kai tsaye daga cikin Garin Bukur Jibwis nig jos south branch, Masjid Alh MUSA MAI GAMDU {Masallacin Baba tando Bukur}.Ya...
15/03/2026

Kai tsaye daga cikin Garin Bukur Jibwis nig jos south branch, Masjid Alh MUSA MAI GAMDU {Masallacin Baba tando Bukur}.

Yadda rabon kayan marayu da gajiyayyu ya kasance kenan cikin hotuna👇

06/03/2026

Address

Bukuru

Telephone

08160708600

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Jos-South posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share