Sheikh Ahmad Wali Foundation

Sheikh Ahmad Wali Foundation Zawiyyan Shehu Ahmad Wali Yauri, Yelwa Yauri, Kebbi State

17/08/2026

TAHNIA 1448 - 2026

10/08/2026
ALHAMDULILLAH Anyi ZIKIRIN KASAR YAURI lafiya Antashi lafiya, Adduar da ankayi da Ibada, Allah ya karba muna, Allah ya s...
10/08/2026

ALHAMDULILLAH
Anyi ZIKIRIN KASAR YAURI lafiya Antashi lafiya,
Adduar da ankayi da Ibada, Allah ya karba muna, Allah ya sakawa Duk Wanda sukayi hidima da Wanda sukayi niya da Alkhairinsa.
Allah ya MAIMAITA MUNA AMIN

RALIN ZIKIRIN KASA YAURI 2026ALLAH YA MAIMAITA MUNA
09/08/2026

RALIN ZIKIRIN KASA YAURI 2026

ALLAH YA MAIMAITA MUNA

06/08/2026
06/08/2026

DIWANI Zawiyyan Shehu Wali Yauri

Assalamu Alaikum 'yan uwa Masoya Shehu Tijjani R.AWasu Sashin Hotunan Mauludin da aka gabatar na Maulud Shehu Ahmad Tijj...
02/08/2026

Assalamu Alaikum

'yan uwa Masoya Shehu Tijjani R.A

Wasu Sashin Hotunan Mauludin da aka gabatar na
Maulud Shehu Ahmad Tijjani Abul-Abbas (R.A)
da dare a ZAWIYYAR SHEHU AHMAD WALI YAURI
Allah ya bamu Albarkarsu ya Kara masu kusanci ga Maaiki Sallallahu alaihi wasallam

Assalamu Alaikum 'yan uwa Masoya Shehu Tijjani R.AGobe ATTANIN zaa gabatarda Maulud Shehu Ahmad Tijjani Abul-Abbas (R.A)...
26/07/2026

Assalamu Alaikum

'yan uwa Masoya Shehu Tijjani R.A

Gobe ATTANIN zaa gabatarda
Maulud Shehu Ahmad Tijjani Abul-Abbas (R.A)
da dare a ZAWIYYAR SHEHU AHMAD WALI YAURI
Daga karfe 8:30 na dare zuwa abinda ya sauwaka
Allah ya bamu Albarkarsu ya Kara masu kusanci ga Maaiki Sallallahu alaihi wasallam

Address

Birnin-Kebbi

Opening Hours

Monday 08:00 - 12:00
Tuesday 08:00 - 12:00
Wednesday 08:00 - 12:00
Thursday 08:00 - 12:00
Friday 08:00 - 12:00
Saturday 08:00 - 12:00
Sunday 08:00 - 12:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ahmad Wali Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share