19/03/2025
An karbo daga nana Aisha yaardar Allah ta tabbata a gare ta Tace: Manzon Allah tsira da Amincin Allah SU TABBATA a gare shi ya KASANCE.
*Idan Goma na qarshe S**A shigo Yana Raya dare, Sannan Yana tada iyalin SA, Yana Qara dwagewa da yin IBADA, Yana Kuma Daure gyafto (Abun nufi Yana nisantar Iyali)*
Bukhari da Muslim S**a FITAR da hadisin.
Fa'idoji
1. Falalar Goman Qarshe na RAMADWANA
2. Kwadaitarwa domin Raya darurrakin Goma na karshe da ibada musamman Tsayuwar dare.
3. Nisantar Iyali Domin IBADA ta Qara karfi.
4. Umartar Iyali Da SU Raya dareN.
Wannan Hadisi Yana zo muku daga Majalisu Ulumudden Wattarbiyyatil Islamiyya Aleiro Estate Birnin Kebbi
https://chat.whatsapp.com/GiL40FHyJmAFvnVgZSbTsI
Fassara Daga
Mal. Surajo Ahmad Daura