Akeedah Al Islamiyyah

Akeedah Al Islamiyyah Fresh Akeedah of a good Muslim

18/04/2025

إِنَّ اللَّهَ وَمَلَائِكَتَهُ يُصَلُّونَ عَلَى النَّبِيِّ ۚ يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا صَلُّوا عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا تَسْلِيمًا .

18/07/2023

SAYYADINA UMAR (R.A)

Wata rana Sayyadina Umar (R.A) ya shiga cikin wani lambu, sai wani ya jiyo shi yana yiwa kansa wa'azi cewa:

"Kai ne Umar Bn Khaddab ko, Amirul Mu'uminin ko, to wallahi ko dai ka ji tsoron Allah, ko kuma Allah ya kona ka".

Sayyadina Umar (R.A) ne yake gayawa kansa da kansa wannan magana.

Dr. Bashir Aliyu Umar.

20/06/2023

Yau Malam yasa sabon Littafi mai suna Uddatus Sabireen, Na Ibnul Kayyim. Allah yasa Albarka yasa mu ga karshen littafin lafiya kuma ya bamu ikon aiki da abinda muka ji.

Nigeria

07/05/2023

مازال الوقت متاحاً لصيام الست من شوال
شهر شوال كله محل لصيام الست

ثبت عن رسول الله صلى الله عليه وسلم أنه قال: « من صام رمضان ثم أتبعه ستاً من شوال كان كصيام الدهر » خرجه الإمام مسلم في الصحيح .
وهذه الأيام ليست معينة من الشهر بل يختارها المؤمن من جميع الشهر، فإن شاء صامها في أوله، أو في أثنائه، أو في آخره، وإن شاء فرقها، وإن شاء تابعها، فالأمر واسع بحمد الله، وإن بادر إليها وتابعها في أول الشهر كان ذلك أفضل، لأن ذلك من باب المسارعة إلى الخير .
ولا تكون بذلك فرضاً عليه، بل يجوز له تركها في أي سنة، لكن الاستمرار على صومها هو الأفضل والأكمل، لقول النبي صلى الله عليه وسلم: « أحب العمل إلى الله ما داوم عليه صاحبه وإن قل ». .............................
الشيخ العلامة ابن باز

02/10/2022

Alhamdu lillah!

Wannan ita ce ziyarar da babban malamin mu, Dr. Mansur Isa Yelwa Esq. ya kai wa mai girma Madakin Zazzau.

Allah Ya kara wa rayuwar su da tamu albarka.

01/01/2022

Rashin fahimtar DA'AWA kesa mutum yayi kumfar baki kan cewa dole sai kowa yabi fahimtarsa

22/05/2021
18/04/2021

اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎

17/01/2021

Don kaga Allah ya fahimtarda kai kada ka kuskura ka fara tunanin cewa kowa jahiline. Tun daga lokacinda kafara wannan tunani wautarka zata bayyana awajen wadanda Allah ya fifita akanka wajen fahimtar. Domin ita fahimta baiwace daga Allah kuma Allah yana fifita wani akan wani.👂👂👂

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348165877889

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akeedah Al Islamiyyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share