27/09/2023
DAGA KADUNA, NIGERIA: Zaman karatun Mauludin Manzon Allah SAW Wanda Ya Gudana A Zawiyar Maulana Sheikh Isma'il Umar Almaddah (Diwani) Dake Jihar Kaduna.
ALLAH Ya Kara Mana Soyayyar Annabi Muhammadu ﷺ Ya Bamu Albarkacin Sa Amiin
Daga: Ahluzzikri wadda'awa tv Media News