Jibwis Media Fakai

Jibwis Media Fakai For broadcasting and promoting Islamic activities in mahuta fakai kebbi state Nigeria in general

29/04/2026


Alhamdullah Masha Allah Shugaban Ƙungiyar Izala ta Jihar Kebbi, Sheikh Imam Aliyu Ladda Bunza, ya dawo gida bayan shafe ...
29/04/2026

Alhamdullah Masha Allah
Shugaban Ƙungiyar Izala ta Jihar Kebbi, Sheikh Imam Aliyu Ladda Bunza, ya dawo gida bayan shafe makonni uku yana jinya a ƙasar Misra, Alhamdulillah an yi aikin cikin nasara. Yanzu kuma ya dawo gida lafiya.
Muna roƙon Allah Ya ƙara masa lafiya da ƙarfi, Ya ci gaba da tsare shi.
Ameen. 🤲

First Aid Group of Jibwis Nigeria SANAR DA KWAMANDOJIN "HAJJ OPERATIONS" NA SHEKARAR 1447/2026 Babban Daraktan majalisar...
28/04/2026

First Aid Group of Jibwis Nigeria
SANAR DA KWAMANDOJIN "HAJJ OPERATIONS" NA SHEKARAR 1447/2026

Babban Daraktan majalisar Agaji na ƙasa (Jibwis Nigeria)
Sheikh Engr. Mustapha Imam Sitti

Ya fitar da kwamandojin da zasu jagoranci yan Agaji a sansanonin Alhazzai dake Nigeria a wannan shekara.

Abuja :
Awwal Rabiu Rigachikun
Dep. Nat. Secretary

Sokoto :
Abubakar Muhammad Bande
Dep. Nat. Org. Sec.

Kano :
Abdulmumin Shuaibu
Dep. Nat. Field Commander

Kaduna :
Muhammad sani safyan
Asst. Nat. Field Commander

Katsina :
Aliyu sani Abubakar
Nat. Pub. Sec.

Yola :
Annur Adamu Labbaika
Asst. Nat. Commandant

Gombe :
Abdulkadir Ahmad
Nat. Operation Officer

Lagos :
Abubakar Muhammad shagamu
Dep. Nat. Group Leader

Kebbi :
Zilkallaini Ibrahim
Dep. Nat. Commandant

Jigawa :
Muhammadu Nura Abdullahi
Dep. Nat. Pub. Sec.

Zamfara :
Ibrahim Isa kaura
Nat. Fin. Sec.

Bauchi :
Alh. Ahmad Muhammad fanta
Dep. Nat. Legal Adviser

Ilorin :
Aliyu Ibrahim kwara
Nat. Traffic Officer

Minna :
Muhammad A. Yawa
State Director, Niger State

Maiduguri :
Iliyas Alh. Akilu
State Director, Borno State

Porthacourt :
Yunus Sa'id Abdulhameed
State legal Advisor, Rivers state

Muna fatan 'yan Agaji zasu bada haɗin kai wajen wannan aiki mai Albarka.

Dep. Nat. Pub. Sec.
1447/2026

🚨 PROF MANSUR SOKOTO.•Shi fa prof da kuke gani ba wai malami ne kawai mai karantar da al'umma ba, a'a, shi ƙudwa ne abin...
28/04/2026

🚨 PROF MANSUR SOKOTO.

•Shi fa prof da kuke gani ba wai malami ne kawai mai karantar da al'umma ba, a'a, shi ƙudwa ne abin koyi ne ga sauran masu da'awa da kuma ɗalibai masu tasowa.

•Malami ne da Allah ya Albarkaci rayuwar sa da tsantsar tawali'u da kuma ƙoƙarin taimakon na ƙasa dashi domin shima ya cimma wani mataki, sannan Allah ya tsarkake masa zuciyarsa daga hassada da neman girma a wajan sauran Ɗalibai.

•A Majalisin sa idan har uzuri ya k**ashi baya cewa shine prof ba wanda zai iya sai shi, a'a akwai 'yab uwan da'awar sa waɗan da duk lokacin da uzuri ya k**ashi sai wani daga cikin su yayi taking over, saɓanin wasu majális sai dai a tafi hutu saboda uzuri ya k**a Malam.

•Duk wani makusancin malam yasan yadda malam yake ƙoƙari wurin hidimar Al'umma, yadda jama'a suke tururwa wurin kaiwa malam buƙatun su ba wani ɗan siyasa da ake yiwa irin haka, kuma da taimakon Ubangiji malam yana iya baƙin ƙoƙarin sa.

•Idan kanaso ka ƙara sanin waye shi kaje ka samu wani wanda ya taɓa kusantar sa ko kuma ya kusanci wani wanda ya sanshi zaka sha labarai.

•Jiya yagayyato prof Mansur Yelwa a masallacin sa ya gabatar da karatu.

Allah ya saka musu da Alheri dukan su, Allah yasa Aljannah ce makomar mu gaba ɗaya Ameen.

21/04/2026
Alhamdullah Sheikh Bashir Aliyu Umar oon.Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma Babban Limamin Masallacin Alfurqan, ya ...
13/04/2026

Alhamdullah
Sheikh Bashir Aliyu Umar oon.
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma Babban Limamin Masallacin Alfurqan, ya kai matakin Farfesa a fannin Ilimin Hadisi a Jami’ar Bayero Kano.

13/04/2026

Imam Sheikh Umar Abubakar Sadiq Jega

437585578942053:49210: Part 21

13/04/2026

Imam Sheikh Umar Abubakar Sadiq Jega

437585578942053:49210: Part 20

13/04/2026

Imam Sheikh Umar Abubakar Sadiq Jega

437585578942053:49210: Part 19

13/04/2026

Imam Sheikh Umar Abubakar Sadiq Jega

437585578942053:49210: Part 18

13/04/2026

Imam Sheikh Umar Abubakar Sadiq Jega

437585578942053:49210: Part 17

Address

Along Koko Road Mahuta
Birnin-Kebbi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Media Fakai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Media Fakai:

Share