Hausawa Youth Progressive Organization - Hypobida

Hausawa Youth Progressive Organization - Hypobida islamic scholar

28/04/2021

Iftar mubarak

01/05/2020

Ramadan kareem to all Hausawa Youth Progressive Organization - Hypobida

16/09/2019

As'salamu Alaikum warahamatullah jama'ar wanan gida..dafatan kowa ya sauka gida lafiya..
a jiya 15/09/2019 idan aka gabatar da agendodi kamar haka
1:damuwa...idan mataimaki chairman wayima kungiya jawabi akan damuwa kamar 1:damuwa...idan mataimaki chairman wayima kungiya jawabi akan damuwa kamar haka..
rashin samu hadin kai
halarta meeting ba akan lokaci ba
rashin samu sabon al'amari
rashin samu ci gaba
biyan kudin sati ba tare da antambaye kaba
kokarin p.r.o da jadada masa
bayana wanan kungiya zuwa ga jama'a da dai sauran su
sai agenda ta biyu
2:biya daga baki provost dakuma ibrahim akan kishi ma'ana nuna kishi akan kugiyar
agenda ta uku
3:bayani daga sakatare kungiya akan sub-hypo
agenda ta fudu
4:zauren shawara daga jama'ar kungiya........
du haka kungiya na kara godiya akan kokari da jama'a sukeyi dafatan Allah yakara muna hakuri da kuma hadin kai...ameen
daga sakatare kungiya:balan jamuka

01/09/2019

As'salamu alaikum jama'ar wanan gidan mai albarka..ina godiya ga Allah(S.W.T)Wadan cikin ikon da rahamar sa da tausayin sa..wa bamudama kamalar wanan zama da akayi mai albarka.da fatan kowa ya isa gida lafiya..da fatan Allah ya kara muna hadin kai ga baki dayar mu...ageda da aka tatauna awajan meeting sunen kamar haka
1:jawaba daga finacial sec/treasurer game da amsar kudin sati
2:alkawari:jawabi daga ass chairman game da mahimchi alkawari
3:zaure shawara game da ci gaba da aka samu game da tafiyar nan

gargadi:duk wanda bai halaci zama nagaba ba tofa ya sani babushi awanan tafiya
Allah Ya Barmu Tare Daga Naku Sakatare Kungiya:balan Jamuka

Address

Bida

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausawa Youth Progressive Organization - Hypobida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Hausawa Youth Progressive Organization - Hypobida:

Share