Ibnil Qayyimi Jumu'at Mosques

Ibnil Qayyimi Jumu'at Mosques Propagation of Islam. Address: opposite to kofar Dumi gate Bauchi.

10/06/2018

GOMAN QARSHE 13
'Ash hadu allaa ilaaha illallah wahdahu laa sharikalah wa ash hadu anna Muhammadan Abduhu wa rasuluhu, Allahummaj alni minattauwabin waj alni minal muta dahhireen' duk wanda ya karanta wannan bayan alola da,abude masa kofofin Aljanna takwas yashiga ta inda yaso!

08/06/2018

GOMAN QARSHE 11
Ayatul Qursiyu, duk wanda yake karanta ta bayan sallan farillah ba abinda de hanashi shiga ALJANNA inya mutu! Kuma ana karantawane kaman haka:
1. Bayan sallan asuba sau uku
2. Bayan sallan azahar sau daya
3. Bayan sallan La,asar sau daya
4. Bayan sallan magriba sau uku
5. Bayan sallan isha,i sau daya

07/06/2018

GOMAN QARSHE 10
Abubuwanda suke hana Allah ya karbi Addu,a
1. Cin haram
2. Gaggawa
3. Yin addu,a bareda gabatar da salatin annabi ba
4. Rashin yaqini
5. Raba alaqan dake tsakanin zuciya da Baki

07/06/2018

GOMAN QARSHE 9
Lokutan karban Addu,a
1. Lokacin sahur
2. Lkcn. Shan ruwa
3. Lkcn sauqan ruwan Sama
4. Lkcn da aka qare sauqan Alqur,ani
5. Halin tafiya
6. Lkcn da aka qare kiran sallah
7. Bayan sallan La,asar na kowani juma,a
8. Lkcn da mutum yake cikin Sujjadah
9. Lkcn da mutum ya qare tahiya kafin sallama
10. Lkcn da mutum yy addu,a ma dan,uwansa musulmi a bayan idonsa
11. Lkcn da mutum yy wani aikin alkhairi
12. Lkcn da ma,aifi/ma,aifiya ya/tayi ma mutum addu,a
13. Lkcn da me kyautata wa ma,aifa musamman ma,aifiya yama addu,ah

07/06/2018

GOMAN QARSHE 8
Yawaita addu,oin Alkhairi da neman tsari daga sharri!! Domin Ba abu dakesa acanja Qaddara se addu,a, Addu,a na maganin fitna daya sauqa ma dan'adam da wanda ma be sauqaba.

05/06/2018

[6/5, 10:23 AM] Anas: GOMAN QARSHE 6
Witri:
1. Ba,ayin witri biyu adare daya
2. Amfiso ayishi qarshen dare
[6/5, 10:26 AM] Anas: GOMAN QARSHE 7
"Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa a,afu Anna" shine addu,a da annabi saw yace ayi adaren lailatul qadari

04/06/2018

GOMAN QARSHE 5
Wanda basuda lafiya, sukaranta "Amanarrasulu.......har zuwa fansurna alal qaumil kafireen" ya isar ko basu samuyin Tahajjud ba, dasu samu darajan wanda yayi! Allah ya bamu lafiya!!!

03/06/2018

GOMAN QARSHE 3
Lailatul Qadari na daidai da Ibadan shekara 83 ko sama da haka gwargwadon IKHLASIn me aiki kuma anasamu ne a daren:
1. 21
2. 23
3. 25
4. 27
5. 29
Amma anfisamu a daren 27, kuma daren na farawa daga faduwan rana har zuwa fitowan alfijir, Allah yasa mudace da wannan dare.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibnil Qayyimi Jumu'at Mosques posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share