28/08/2026
AN MISHI BULALA SABODA ZUWA MAULIDI 😂
Wannan yaron da kuke gani an mishi bulala ne a wurin aikin sune saboda a ranar maulidi bai zo wurin aiki ba kuma daman yasan duk wanda yaje wurin iskancin maulidi baizo wurin aiki ba za'a mishi hukunci mai tsanani 🤣
Kuma tabbas yasha bulalu masu kyau kunga nan gaba ba zaije wurin iskancin maulidi ba kuma hukuncin yayi daidai saboda zai fahimci cewa maulidi bidi'a ne kuma iskanci ne kawai da sunan son annabi 🥲
Allah yasa Mudace Duniya da Lahira 😭