Sheikh Afakallah Bauchi

Sheikh Afakallah Bauchi Sheikh Afakallah Kandahar Bauchi
(1)

26/06/2026
14/06/2026

KARATUN KITABUN AK-DARI DAGA MASJID IBN QAYYEM AFAKALLAH KANDAHAR BAUCHI LAHADI 13 June June 2026 babul sudus sawwi

12/06/2026

TAFSIRIN ALQUR,ANI DAGA MASJID IBN QAYYEM AFAKALLAH KANDAHAR BAUCHI 12/6/2026

10/06/2026

INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJI'ŪN

Ana sanar da daukacin al'umma cewa Allah Ya yi wa Babban Malamin mu, Sheikh Dawud Muhammad, rasuwa.
Za a gudanar da Sallar Jana'izarsa gobe Laraba da misalin karfe 10:00 na safe a Babban Masallacin Juma'a na Gwallaga Bauchi.

Allah Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa, Ya bai wa iyalansa da masoyansa haƙurin jure wannan babban rashi. Amin.

Jibwis Bauchi State

Address

Kandahar Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Afakallah Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Afakallah Bauchi:

Share