Sheikh Jamilu Aliyu Waziri

Sheikh Jamilu Aliyu Waziri karatun. musulunci
(3)

24/08/2026

Warware shubuhohin na masuss**a
Kan Imani da hadisan Annabin Rahama.
Sheik Jamil Jahun Bauchi

24/08/2026

Tofa ku amsa Yan Bidian sokoto da Nigeria Baki Daya ......
Muna jiran Amsanku.

24/08/2026

GASKIYA YAN BID'AN NIGERIA BAKUDA HANKALI KUMA BAKUDA KUNYA LIMAMIN MAKKAH SHINE MAKIYIN MANZO ALLAH A MIZANINKU ......
LALLEFA TO JAHILAN MABIYA YARAGE NAKU .
SUNFADAMANA TO YANZU GASHI SUNFADA WA LIMAMIN MAKKAH ......

24/08/2026

ALHMDULILLAH
ALHMDULILLAH
ALHMDULILLAH
BABA SULDANUL ULAMA'I FI NIGERIA MALAM MUSA LUKUWA.
DA DALIBINSA BARDEN SUNNAH MALAM MURTALA ASADA .
ALLAH YAKARAMUKU KARIYA DA KARIYARSA AMEEEN .........

23/08/2026

Tambayoyi goma 10 zuwaga Yan Bidia Akan matsayin iyayen Annabawa .....
1/ Akawomana a alqurani inda Allaah yace iyayen Annabawa Yan Aljannah ne .
2/Akawomana a alqurani ko a HADISI inda Allaah yace abi wani Annabi Kuma abi iyayensa .
3/ Akawomana a alqurani inda Allaah yace ayi koyi da wani Annabi Kuma ayi koyi da iyayensa taredashi .
4/Akawomana a alqurani ko a hadisi inda Allaah yace duk Wanda bebi iyayen Annabawaba wuta zeje .
5/Akawomana a alqurani inda Allaah yace ko Annabi yace ayi addu'a wa iyayensa ... I'm
6/ Munga inda Annabi yace a hadisi
لا تسبوا أصحابي Abun nufi kada kuzagi sahabbai
الله الله في أصحابي ku kiyaye kanku akan sahabb
ولا تسبوا الذين يدعون من دون الله .
Allah yace
Kada kuzagi Wanda suke Kiran wanin Allah .
To Ina aya ko hadisi da Allah yahana yin hakan akan iyayen Annabawa.
7/ku kawo hukuncin da Allah yatanada ga Wanda yace iyayen wani Annabi cikin Annabawa suna wuta kamar yadda Annabi yace .
8/ kufadamana makoman Wanda s**a samu sabani ko rashin jituwa da baban wani Annabi cikin Annabawa shin za'a kaishi magarkamane ko zaa masa bulalane ko jefeshi za'ayi Kuma waye zemasa hukuncin a shari'a alkaline ko shugaba ko Yan jagaliyan gari .
9/ Duk Wanda yazagi Annabi hukuncin kisane akansa to Wanda yafadi hukuncin iyayen wani Annabi cikin Annabawa Wanda Allah ko manzonsa s**a fada Shi me hukuncinsa .
10 / Shin Allaah yaturomana Annabine tare da Babansa ko shikadai Allah yaturomana.
Allah yace وما أرسلناك إلا كافة للناس
إنا أرسلناك شاهدا ومبشرا ونذيرا .
Anemomana amsan wannan tambayoyi goma 10 idan babu amsansu to yatabba iyayen Annabawa tamkar sauran mutanene se sunyi aiki suma sushiga aljannah Kuma ba inda Allaah yace amusu biyayya ze aje aljannah .
وما توفيقي إلا بالله
INBA RADDI BA ADDINI ..............

23/08/2026

العلماء ورثة الأنبياء .
الحديث ثبت في صحيح مسلم مافيه شذوذ .....

23/08/2026

Tambayoyi goma 10 zuwaga Yan Bidia Akan matsayin iyayen Annabawa ..
Sheikh Jamilu Aliyu Waziri Jahun Bauchi

23/08/2026

Takarewa Yan Dariqan sokoto sunturo Dan daba basuyi nasaraba se s**abada kongila wa Yan film din Hausa .......
Sheikh Jamilu Aliyu Waziri Jahun Bauchi

Address

Industrial Area Dumi S Loda Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Jamilu Aliyu Waziri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share