MSSN Bauchi Area Unit

MSSN Bauchi Area Unit Muslim Students' Society Of Nigeria, Bauchi Area Unit

17/03/2026
16/03/2026

Qur'an Tafsir 1447AH/2026 : Day 27 From Ibrahim Bako Jumu'at Mosque

with
Mal. Sulaiman Zakariya
and
Alaramma Abdullahi Abdullahi

PROF. SALISU SHEHU YA KAI ZIYARAR GANI DA IDO GA KWAMITIN MARAYUN JIBWIS GWALLAGA KARAMAR HUKUMAR BAUCHI.A jiya ne Prof....
15/03/2026

PROF. SALISU SHEHU YA KAI ZIYARAR GANI DA IDO GA KWAMITIN MARAYUN JIBWIS GWALLAGA KARAMAR HUKUMAR BAUCHI.

A jiya ne Prof. Salisu Shehu Babban Sakataren Hukumar Kare Manhajar Ilmai na Kasa (NERDC), ya kai ziyarar gani da ido ga Kwamitin Marayu na JIBWIS Gwallaga, Karamar Hukumar Bauchi, inda suke gudanar da bayar da kayannSallah wa Marayu sama da Dubu Biyu.

A yayin ziyarar, ya yaba da irin kokarin da kwamitin ke yi wajen daukar nauyin kula da rayuwar marayu da kuma ba su tarbiyya mai kyau.
Haka zalika, ya yi kira da babbar murya ga mawadata, gwamnati da sauran daidaikun mutane da su tallafa wa irin wannan kwamiti, domin suna taimakawa wajen dauke wa al’umma wani nauyi mai girma na kula da marayu.

Ya yi addu’ar Allah Ya ba kwamitin nasara da ci gaba a ayyukan alheri da suke yi.
Shugaban Kwamitin Muhammad Ibn Ali ya yi godiya da wannan ziyaran da jan hankali.
Allah Ya saka da alheri, Ya kuma ba da ladan ziyara. Ameen.

Ku zo mu hada hannu wajen tallafa wa marayu, domin mu kasance tare da Manzon Allah (S.A.W) a cikin Aljannah.

ASUSUN TALLAFI
Banki: First Bank
Lambar Asusun: 3071977930
Sunan Asusun: Orphans Care Committee.
Ofishi: Masallacin Gwallaga
08064852063
07044403101

JIBWIS Social Media
Bauchi Local Government

15/03/2026

MSSN BAUCHI AREA UNIT

Ramadan Series 24
with
Mal. Khalid Munkaila

15/03/2026

Qur'an Tafsir 1447AH/2026 : Day 26 From Ibrahim Bako Jumu'at Mosque

with
Mal. Sulaiman Zakariya
and
Alaramma Abdullahi Abdullahi

14/03/2026

Qur'an Tafsir 1447AH/2026 : Day 25 From Ibrahim Bako Jumu'at Mosque

with
Mal. Sulaiman Zakariya
and
Alaramma Abdullahi Abdullahi

13/03/2026

Qur'an Tafsir 1447AH/2026 : Day 24 From Ibrahim Bako Jumu'at Mosque

with
Mal. Sulaiman Zakariya
and
Alaramma Abdullahi Abdullahi

Address

Gombe Road Bauchi
Bauchi

Telephone

+2348160998869

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSSN Bauchi Area Unit posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to MSSN Bauchi Area Unit:

Share