Majalisan Ruhu MaiTsarki Outreach Ministries Inc

Majalisan Ruhu MaiTsarki Outreach Ministries Inc REACHING OUT AND RAISING A GENERATION THAT KNOWS THE PERSON, CARRIES THE PRESENCE AND MANIFESTS THE POWER OF THE HOLY SPIRIT.

FOR MINISTRY SUPPORT PLEASE USE;
- ZENITH BANK
- 1229825461
- MAJALISAR RUHU MAITSARKI OUTREACH

BARKA DA SALLAH TO ALL OUR MUSLIM FAMILY AND FRIENDS. WISHING YOU MERCY AND GRACE. CONGRATULATIONS
27/05/2026

BARKA DA SALLAH
TO ALL OUR MUSLIM FAMILY AND FRIENDS. WISHING YOU MERCY AND GRACE. CONGRATULATIONS

MUNA GAYYATAR KU YIN ZUMUNTA DA RUHU MAITSARKI GWARGWADON ALHERI DA UBANGIJI YESU ALMASIHU YA BA KU.
16/05/2026

MUNA GAYYATAR KU YIN ZUMUNTA DA RUHU MAITSARKI GWARGWADON ALHERI DA UBANGIJI YESU ALMASIHU YA BA KU.

tiktok.com/LOKACI YA YI!A yau duniya ta canza, mutane suna rayuwa a kafafen sada zumunta—amma tambaya ita ce:👉 Ina murya...
02/05/2026

tiktok.com/

LOKACI YA YI!
A yau duniya ta canza, mutane suna rayuwa a kafafen sada zumunta—amma tambaya ita ce:
👉 Ina murya ta addu’a?
👉 Ina wutar Ruhu Mai Tsarki a cikin jama'ar Yesu Almasihu da ke ji da kuma sadarwa da harcen Hausa? Gaskiya ita ce Idan ba mu tashi yanzu ba Za mu bar sararin nan ba tare da tasirin Ruhu Mai Tsarki ba.

Muna kiran ku zuwa wani abu mai girma a tikok. Wannan ba wasa bane, ba kawai addu’a bane, Muna yinƙurin gina cibiyar addu’a ne ta yanar gizo. Muna falkar da sabuwar tsara na Kiristoci, musamman masu ji da magana cikin harshen Hausa.

Tsara da duka san Mutumin Ruhu Mai Tsarki, Tsara da S**a ɗauki Kasancewarsa, Tsara da Kuma suke bayyana Kaunarsa da Ikonsa a ko’ina. Wannan ba na wasa bann, Wannan kira ne, Wannan lokaci ne. Ku kasance tare da mu kullum misalin ƙarfe tara na Dare 🕘 9:00. Domin addu’a, Domin kalmomin da zasu canza rayuwar mu, Domin ziyarar ruhu Mai Tsarki.

Kada ka bar wannan daƙo ya tsaya wajen ka kai kadai, Ayi ƙoƙarin Rabawa, ayi ƙoƙarin Gayyato wasu Domin Muna tanan a faɗake—kuma ba za mu tsaya ba. Wutar Ruhu Mai Tsarki zai mamaye sararin yanar gizo, musamman masu ji da magana da harshen Hausa

Idan Mai karatu ya tare da mu—
👉 Rubuta: “INA TARE 🔥”

UBANGIJI YESU ALMASIHU MUN GODE...
28/04/2026

UBANGIJI YESU ALMASIHU MUN GODE...

KWANAKI ƊARI... UBANGIJI YESU ALMASIHU, GODIYA BABU IYAKA...
10/04/2026

KWANAKI ƊARI...
UBANGIJI YESU ALMASIHU,
GODIYA BABU IYAKA...

Da yardar Allah, a wannan Juma’a za mu yi ƙaramin taron cin abinci da ƙarfafawa tare da ƙaunatattun matasanmu masu nakas...
10/02/2026

Da yardar Allah, a wannan Juma’a za mu yi ƙaramin taron cin abinci da ƙarfafawa tare da ƙaunatattun matasanmu masu nakasa.

Muna roƙon ku da ku kasance tare da mu domin ƙarfafa musu gwiwa, ko kuma ku aiko da gudummawar ku gwargwadon yadda Ubangiji ya h**e muku. Babu abin da zai yi ƙanƙanta ko ya yi yawa. Mu nuna musu ƙauna.

ZENITH BANK
1229825461
MAJALISAN RUHU MAI TSARKI

OPAY
8072448718
MAJALISAN RUHU MAI TSARKI

Allah ya saƙa da alheri.

DON ALLAH AYI MA NA ADDU'A,  The Holy Ghost Parliament Ministries Manzo Daniel Yusuf Adamu
03/02/2026

DON ALLAH AYI MA NA ADDU'A,

The Holy Ghost Parliament Ministries Manzo Daniel Yusuf Adamu

Address

Sango Otta
231108

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisan Ruhu MaiTsarki Outreach Ministries Inc posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Majalisan Ruhu MaiTsarki Outreach Ministries Inc:

Share