Ummah Progressive Associaton

Ummah Progressive  Associaton taimakon kai da kai da al-umma

14/06/2025
Gobe (Alhamis ) shine ranan da za'ayi wannan Daurar insha'Allah, a Masallacin mu dake Inkil kusa da kwata hanyar Bojinji...
11/06/2025

Gobe (Alhamis ) shine ranan da za'ayi wannan Daurar insha'Allah, a Masallacin mu dake Inkil kusa da kwata hanyar Bojinji, wanda Sheikh Imam Halliru Abdullahi Lk yake jagoranta.

Zuwanka da wuri shi zai sa ka samu Muzakkira hardcopy.

Don neman karin bayani
+2348140925493

Sanarwa: Muhammad Fa'iz Muhammad Lk

01/06/2025

Yanzu haka U P A tana nan tana cigaba da mitin dinta na wata- wata kamar yadda ta Saba.

27/03/2025

Cikakken Bayani akan ZAKKAN FIDDA KAI da Gwargwadon abinda Ake cirewa.

Duk Wanda ya saurara Don Allah yayi sharing don Al'umah da su mana su dauke hakkin Allah akansu.

17/01/2025

Yadda kukayi ฦ™a'ida da mutum a lokacin da a ka karษ“i bashi a wajen shi, to a haka zaka biyashi ๐Ÿ‘Œ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Don jin cikake bayani shiga Link dake ฦ™asa

https://www.facebook.com/share/v/18VhKsqNXn/

27/10/2024
09/09/2024

INNAAH LILLAHI WA INNAAH ILAIHEE RAJI'UN !!!

Assalamu Alaikum,

A madadin Shugaban Kungiyar IZALA reshen Jahar Rivers, Alhaji Musa Lade, Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Idris Muhammad Jere, da kuma Darekton Agaji Sheikh Yunus G Umar, cikin Alhini da Jimami ke sanar da rasuwar Dan'uwa kuma abokin gwagwarmaya Alh. Balarabe Ali Ismail (Deputy Discipline, Bonny Island Division) Jahar Rivers.

Ya rasu ne a sanadiyyar hatsarin mota, daga Jahar Lagos zuwa Jahar Nasarawa, Nigeria.

Muna rokon Allah SWT ya jikanshi da Rahma, yakai haske kabarinsa, ya baiwa Iyalansa da 'Yan-Uwansa hakurin.

JIBWIS Social Media
Rivers State
9/9/2023.

Address

Bauchi

Telephone

+2348133960798

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummah Progressive Associaton posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Ummah Progressive Associaton:

Share