Da'awah Channel

Da'awah Channel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'awah Channel, Religious Center, Bauchi.

22/06/2023

السلام عليكم ورحمه الله وبركاته جزاكم

20/06/2023

Aslm Yan uwa musulmai Muna cikin hairu ayyamudduniya mu zage damtse mu ribaci wannan kwanaki goma ta hanyan sadaka istigfari salatin annabi kabbarori da Kuma karatu alpur Ani da Kuma roka wa kasa alheri

29/04/2023

Aslm da fatan mun tashi lfy zamu magana ne akan hakkin musulmai akan Dan uwansa musulmi gwada shidà ne idan ya kiraka ka ansa masa idan ka hadu dashi kayi masa sallama idan ya nemi kayi masa nasiha kayi masa nasiha idan yayi attishawa ya gode wa Allah ka gaisheshi idan yayi rashin lfy ka gaisheshi idan ya mutu ka bi gawansa Muslim ne ya rawaito

26/04/2023

Send a message to learn more

26/04/2023

Aslm Yan uwa musulmai Muna Taya juna murna gamin karshen watan Ramadan cikin koshin lfy Allah yasa munyi karbabbe abinda akeso musulmai suyi bayan Ramadan shine taqwa wato tsoron Allah sbd Yana Daya daga cikin abinda muka Koya a Ramadan

15/03/2022
02/03/2022

Aslm muna godiya wa Allah madaukakin sarkin daya azurtamu da musulunta wakili jimbim Wanda musulmai s**a dade sunan jiran wanna ranan to alhamdulilah dashi da matansa da jikokinsa Allah ya azurtamu da kyakkyawan karshe ameeen summa ameeen

20/02/2022

Aslm muna godiya wa Allah angama bikinmu lfy

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awah Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share