Jibwis Social Media Plateau State

Jibwis Social Media Plateau State The Islamic Organization For Eradicating Innovations and Establishing Sunnah. Ibrahim Na Alh. Hudu Chikaji.

Jama’atu Izatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (Jibwis)

Kungiyar kawar da Bidi’ah da tsayar da sunna

Wannan qungiya ta al’ummar musulmi an kafa ta ne tun a shekarar 1978 a Najeriya, kuma shugabanta na farko shi ne Alhai Musa Gandu Muhammad, a qarqashin kulawar Malam Abubakar Mahmud Gumi, tare da Sheikh Isma’il Idris bn Zakariyya, a matsayin shugaban majalisar malamai na farko na kungiyar. Qungiyar it

a ce irinta ta farko a tarihin yada addinin musulunci a Najeriya, hadi da harkar ilmantarwa, tare da daukaka darajar harkokin addinin Musulunci ba tare da wani tsoro ba. Don haka ne sai kungiyar ta sanya wasu ginshiqan manufofi da take so ta cimma domin kai wa ga gaci. Daga cikin muhimman manufofin wannan kungiya sun hada da:

- Kawar da duhun jahilci daga cikin al’umma, wanda ya yi wa al’umma katutu.

- Hada kan al’ummar musulmi a bisa koyarwar Alqur’ani da Sunnar Manzon Allah (SAW),

- Wayar da kan al’ummar musulmi game da al’amuran addini, domin a gudu tare a tsira tare.

- Fadakar da al’ummar musulmi domin a yi watsi da wasu miyagun littattafai da suke tura mutane cikin halaka.

- Tabbatarwa da cewa Annabi (SAW) ya kammala isar da sakon Allah (SWT).

- Duk wanda ya yi da’awar annabta, ko kuma yake riya cewa Annabi (SAW) yana ziyartarsa da wani sako, to wannan zunzurutun makaryaci ne.

- Yada Musulunci a Najeriya da wajen Najeriya.

- Yin da’awa a kan fadin Manzon Allah (SAW) cewa: “duk wanda ya ga abin qi, to ya sauya shi da hannunsa, idan ba zai iya ba, to da harshensa, in ba zai iya ba, to da zuciyarsa, amma wannan shi ne mafi raunin imani.”

- Kar a boye hujja in dai har ta tabbata daga littafin Allah Madaukakin Sarki, ko sunnar Manzon Allah (SAW). Wasu daga cikin ayyukan kungiyar sun hada da:

Kasancewar wannan kungiya ta shahara sosai a kasashe daban-daban na duniya, wannan ya sa aka samar da kwamitoci daban-daban domin gabatar da ayyuka da yawa. Wasu daga cikin kwamitocin kungiyar sun hada da:

- Kwamitin Da’awah.

- Kwamitin Tarurrukan Wa’azi.

- Kwamitin Kula da Marayu

- Kwamitin Ilimi.

- Kwamitin Mutane Goma.

- Kwamitin Taimakon Gaggawa. KWAMITIN ZARTASWA

Shugabanta na kasa a wannan lokaci shi ne Sheikh Abdullahi Bala Lau, khalifa na farko a sashin shugabancin wannan kungiya tun bayan kafa kungiyar, wanda tsohon mataimakin shugaban kungiyar ne a zamanin shugabancin marigayi Alh. Musa maigandu Muhammad, kuma ya gaje shugabancin kungiyar ne bayan rasuwarsa.

- Alh. Azare: Mataimakin Shugaban Kungiya Na Kasa.

- Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe: Babban Magatakardan kungiya

- Sheik Sani Yaya Jingir: Shugaban Majalisar Malamai na kasa

- Sheik Yusuf Sambo Rigachuku: Mataimakin Majalisar Malamai na Kasa

- Alh. Isa Waziri: Shugaban Yan Agaji na Kasa

- Engr Mustapha Imam Sifti: Mataimakin Shugaban Rundunar Yan Aagaji na kasa

kungiyar ta samu karbuwa a sassa daban-daban na duniya. A Najeriya tana da rassa a dukkanin jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya. Haka kuma saboda irin yadda kungiyar take kokarin ilmantar da al’umma, wannan ya sa har ta sami kutsawa zuwa ga wasu kasashe, kamar su; Nijar da Mali da Sinigal da Togo da Kamaru da Cadi da Burkina da Gini, Saudi Arabia da sauransu. Wasu daga cikin abubuwan da kungiyar ta mayar da hankali wajen yin su, sun hada da:

- Koyarwa a bisa tafarkin Manzon Allah (SAW) ba tare da bin son zuciya ko kuma yin makauniyar biyayya ga wani ba.

- Tsantsar karantar da hakikanin ilimin addinin Musulunci.

- Gabatar da wa’azin kasa a duk makwanni biyu ko uku ko hudu don tunatar da mutane abin da s**a manta ko kuma lokutan da s**a dace.

- Kafa makarantu domin koyar da ilimin addini da na boko, da sauran fannonin ilimi.

- Kai ziyarori gidajen marayu da gidajen yari da asibitoci, domin tallafar musulmai marasa galihu.

- Samar da taimakon gaggawa a duk lokacin da bukatar hakan ta taso. kungiyar ta samar da hamshaqan malamai a sassa wadanda s**a sami daukaka ta ilimi a fadin duniya baki daya, saboda jajircewa da kokarin bin tafarkin Manzon tsira, Annabi Muhammad (SAW), sau da kafa. Haka kuma ta ko wacce fuska tarihin izala zaizo , dogo ko gajere, ba za a taba mantawa da irin gudummar da marigayi Sheikh Isma'ila Idris Bin Zakariyya ya bada ba, da irinsu Marigayi Ibrahim Bawa Maishinkafa da Mal. Koda ba manufarmu zayyana sunan kowa ba, amma muna addu'a ga dukkan wadanda s**a sadaukar da dukiyoyin su da kuma rayukansu akan wannan harka taci gaban addini, Allah ya saka musu da gidan Aljanna ya hada mu dasu a babban matsayi a lahira. Wannan kadan ne daga cikin irin manufofin da kungiyar Izala ta kafu a kayi, kuma a haka za'a tafi da ikon Allah. Daga Karshe Muna Addu'an Allah ya nuna mana gaskiya gaskiya ce ya bamu ikon binta, ya nuna mana karya karya ce ya bamu ikon guje mata.

WASU DAGA 2016 RAMADAN TAFSIR DA MALUMANSUNNAH S**A GABATAR ZUWA YAU A NIGERIA AUDIOMP3001 Dr. Muhd Sani Umar R/Lemo,htt...
25/06/2016

WASU DAGA 2016 RAMADAN TAFSIR DA MALUMAN
SUNNAH S**A GABATAR ZUWA YAU A NIGERIA AUDIO
MP3
001 Dr. Muhd Sani Umar R/Lemo,
http://goo.gl/pjbzZR
002 Dr. Ibrahim Jalo Jalingo,
http://goo.gl/n0P0wU
003 Dr. Abdallah Saleh Usman P**istan,
http://goo.gl/mcPzNo
004 Dr. Alhassan Sa’eed Adam Jos
http://goo.gl/tWiaH5
005 Dr. Abubakar Sani Birnin Kudu,
http://goo.gl/JZwyzY
006 Dr. Basheer Aliyu Umar,
http://goo.gl/Ofjcuv
007 Dr. Mansur Sokoto,
http://goo.gl/A6rY11
008 Dr. Isali Ali Ibrahim Pantami,
http://goo.gl/IUwF3L
009 Dr. Abdallah Gadon Kaya,
http://goo.gl/jSb0JW
010 Dr. Abdallah Getso,
http://goo.gl/ZZ19EY
011 Dr. Mansur Isah Yelwa,
http://goo.gl/BWK4is
012 Barr. Ibrahim Sabi’u Jibia,
http://goo.gl/IzfD6L
012 Sheik Abdullahi Balalau,
http://goo.gl/22dDiH
013 Sheik Abdulwahab Abdallah,
http://goo.gl/JUc1K4
014 Sheik Yakubu Musah Hassan Katsina,
http://goo.gl/846K9o
015 Sheik Kabiru Haruna Gombe,
http://goo.gl/0ef0xz
016 Sheik Abubakar Giro Argungu,
http://goo.gl/Jd6KqF
017 Sheik Abbas Jega,
http://goo.gl/5jvVOZ
018 Sheik Abubakar Mukhtar Yola,
http://goo.gl/Sx8NAL
020 Sheik Abdurrazaq Yahaya Haifan,
http://goo.gl/Wh1eyg
021 Sheik Muhammad bn Uthman Kano,
http://goo.gl/OfLr1k
022 Sheik Abubakar Abdussalam,
http://goo.gl/KOd04K
023 Sheik Al’kassim Umar Hotoro,
http://goo.gl/YEJHS8
024 Sheik Rabi’u Umar R/Lemo,
http://goo.gl/3VV2tk
025 Sheik Lawan Abubakar G/Kaya,
http://goo.gl/jA7OsR
026 Sheik Musah Yusuf Asadussunnah,
http://goo.gl/Qhr9jy
027 Sheik Khamis Nasidi Baban Auwab,
http://goo.gl/WrkjnA
028 Sheik Ali Aliyu Abubakar,
http://goo.gl/WrhwnQ
029 Sheik Aminu Ibrahim Daurawa,
http://goo.gl/03fq1o
030 Sheik Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum,
http://goo.gl/mYYJiv
031 Sheik Tukur Adam Al’manar,
http://goo.gl/sWflXK
032 Sheik Yahaya Muhd Assalafiy,
http://goo.gl/xDdkHY
033 Sheik Aminu Usman Katsina,
http://goo.gl/ixVAGk
034 Sheik Surajo Mahmud Kankia,
http://goo.gl/xrwrM3
035 Sheik Nasir Abdurrahman Funtua,
http://goo.gl/YrS99y
036 Sheik Muhammad Sulaiman Funtua,
http://goo.gl/TzYcgi
037 Sheik Algarkawiy,
http://goo.gl/ByYV8f
038 Imam Salis Idris Funtua,
http://goo.gl/RRU866
039 Imam Muhammad Yusuf Adam Bauchi,
http://goo.gl/WDrM0r
040 Gwani Zubair Almisry,
http://goo.gl/pja6JP
041 Ustaz Abubakar Sa’eed Funtua,
http://goo.gl/f3Ksu4
042 Mal Jamilu Albaniy Samaru Zaria,
http://goo.gl/1POfK1
043 Mal. Nazifi Inuwa Kano,
http://goo.gl/iFJzLB
044 Mal. Mubarak Goron Maje,
http://goo.gl/0KPQHp
045 Mal. Muhd Muhd Hajjud,
http://goo.gl/IHJTXd
046 Mal. Usman San Turaki Kumo,
http://goo.gl/xxraLC
047 Mal. Abdullahi Usman Hotoro,
http://goo.gl/jWSS7v
048 Mal. Abdurrahman Adamu Aliyu Jahun,
http://goo.gl/qYo2tf
049 Mal. Abubakar Abbas Rijiyar Lemo,
http://goo.gl/7rCwkg
050 Mal. Abubakar Sa’eed Song,
http://goo.gl/KrZUsR
•Fatan za'ayi sauraro lfy,
Ku cigaba da kasancewa damu domin cigaba da samun
karatukan maluman Sunnah,

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

02/06/2016

JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH
SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA
KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1437AH /2016 A
JAHOHIN NAJERIYA
MALAMAI MASU TAFSIR DA ALARAMMOMIN SU
1. Sheikh Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru salih
Gwandu, jimeta
Adamawa
2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alaramma Mustapha
Jalingo, Jalingo
Taraba
3. Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi da Alaramma Muh’d
Auwal, Sultan Bello, Kaduna
4. Sheikh Usman Isa Taliyawa da Alaramma Abubakar Muh’d
Gombe
Masjid Bolari, Gombe
5. Sheikh Ibrahim Sabi’u Jibiya da Alaramma Aminu Salisu
Jibiya, Jibia,
Katsina
6. Sheikh Yakubu Musa Hassan da Alaramma Usman Birnin
Kebbi
Katsina,Katsina
7. Sheikh Dr. Al-hassan Sa’eed Adam da Alaramma Mato
Gumau, Jos,
Plateau
8. Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Paskitan da Alaramma Abbas
Iliyasu
Kano, Kano
9. Sheikh Abbas Jega da Alaramma Yusuf Suru, Birnin Kebbi,
Kebbi
10. Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe da Alaramma Ahmad
Sulaiman
T/Wada / Malali, kaduna
11. Sheikh Abubakar Giro Argungun da Alaramma Ridwan
Kaduna
Minna, Niger
12. Sheikh Rabi’u Aliyu Daura da Alaramma Yunusa Abubakar
Dan Fodio Masjid, kaduna
13. Sheikh Usman Baban Tine da Alaramma
NNPC Kaduna, kaduna
14. Sheikh Umar Hassan Kabala, Rimi College, Kaduna
15. Sheikh Abdulrazak Yahaya Haipang da Alaramma Kabiru
Husaini Daura
Gwagwalada, Abuja
16. Sheikh Ali Mustapha da Alaramma Aminu Ibrahim, Ahmad
Jiha islamic center, Maiduguri, Borno
17. Sheikh Habibu Yahya Kaura da Alaramma Abubakar Adam,
Sokoto
Sokoto
18. Mal. Aliyu Abdullahi Telex da Alaramma Idris Gashuwa,
Tudun Jukun, Kaduna
19. Mal. Imam Aliyu Bunza da Alaramma Amiru Ibrahim
Argungun,
Argungun, Kebbi
20. Mal. Ridwan Dahir Abubakar da Alaramma Sadisu Muhd
Gombe
Ganye, Adamawa
21. Mal. Khalid Usman Khalid da Alaramma Salisu Ung.
Kanawa
Ibadan, Oyo
22. Dr. Jamilu Sadis da Alaramma Ismail Maiduguri, Area II
Masjid, Abuja
23. Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Alaramma Abubakar
Ghani
Masjid Abu Huraira, Sokoto
24. Mal. Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo da Alaramma Abubakar
Muh’d Rariya
Masjid Gwallaga, Bauchi
25. Mall Abubakar Abdussalam da Alaramma Tukur Jakada
Port-Harcourt, Rivers
26. Mal.Aliyu Muhd Sani Adarawa da Alaramma Usman Barikin
Ladi
Gboko, Benue
27. Mal. Dr Bashir Imam, Masjid Amb. Yola, Adamawa
28. Mal. Aminu Numan da Alaramma Hassan mall Sani
Tambuwal,Gummi Zamfara
29. Mal. Usman Abdulhamid, Numan, Adamawa
30. Mal. Mustapha Yusuf Hadeja, Onitsha, Anambra
31. Mal. Alkali Sulaiman Yusuf da Alaramma Dauda Muh’d
Zukku, Masallachin Adamu Jumba, Bauchi
32. Mal. Abdulbasir U/MaiKawo da Alarmma Muhd Bello
Argungu
Illela / kwanni, Sokoto
33. Mal. Aliyu Aliyu Muhammad Jos da Alaramma Faruq
Tambuwal, Tambuwal, Sokoto
34. Mal Hussaini Zakariya, Alarmma, Bernex Plaza, Abuja
35. Mal. Jamilu Albani da Alaramma Abubakar Umar Balarabe,
Lafia, Nasarawa
36. Mal. Ibrahim Albanin Kuri, da Alaramma Adam Mahmud,
Kwayakusar, Borno
37. Mal. Dr. Muh’d Alh. Abubakar da Alaramma Baba Gana,
Masjid. Indimi Damboa RD. Borno
38. Mall Ibrahim Idris Zakariyya da Alaramma Ibrahim Yahuza
Bauchi, Gashuwa, Yobe
39. Mal. Husani Yusuf Mabera da Alaramma Mustapha
Argungu, Warri, Delta
40. Mal. Abdulkadir Saleh Kazaure da Alaramma Nafi’u Isma’il,
Kazaure, Jigawa
41. Mal. Sani Yakubu, Zariya, Kaduna
42. Mal. Nazifi Hashimu Samaru da Alaramma Aliyu Ismaila
Gummi, Benin City, Edo
43. Mal. Hassan Bako da Alaramma Abdulhamid, Ado Ekiti,
Ekiti
44. Mal.Zakariyya Said Zakariyya da Alaramma Abubakar
Muktar, Dutse, Jigawa
45. Mal. Muh’d Aminu Muhammad da Alaramma Auwal Iliyasu,
Saminaka, Kaduna
46. Mal. Musa Asadus Sunnah da Alaramma Babangida
Jalingo, Kaduna
Kaduna
47. Mal. Murtala Nasir Almisry da Alaramma Aliyu Dahir, ASD
Motors, Kaduna
48. Mal. Dr. Sadau Salihu, Yola, Adamawa
49. Mal. Aminu Usman (Abu Ammar) da Alaramma Aliyu
Usman Audi, Masjid Kerau, Katsina
50. Mal. Surajo Mahmud da Alaramma Mukhtar surajo, Masjid
Lowcost, katsina
51. Mal. Nasir Abdurahman, Funtua, katsina
52. Mal. Aminu Liman Mustapha, Masjid. Juma’a Funtuwa,
katsina
53. Mal. Aminu Yammawa, Masjid. G.R.A. Katsina
54. Mal. Muktar Usman Jibiya da Alaramma Auwal Umar,
Matazu, katsina
55. Mal. Alkasim Umar Jibril Hotoro da Alaramma Muhseen
Ishaq, Aliero, Kebbi
56. Mall Abdulrahman Maiduguri da Alarammal Shamsuddeen
Haruna, Rigachikun, Kaduna
57.Mal. Imam Dahiru Lokoja da Alaramma Ishaq, Lokoja, Kogi
58. Mal. Imam Yahaya Iddah da Alaramma Auwal Muhammad,
Iddah, kogi
59. Mal. Yusuf Umar da Alaramma Rabi’u Ibrahim, Obajana,
kogi
60. Mal. Salihu Muhammad da Alaramma Ahmad Muhammad,
Kaiama, kwara
61. Mal. Attahiru Kaiama da Alaramma Ibrahim Kaima, Illorin,
kwara
62. Mal. Bukhari Yakubu da Alaramma Muhammad Fari, Lagos,
Lagos
63.
64. Dr Umar Gumi da Alaramma Sulaiman Hussaini Doma,
Doma, Nasarawa
65. Mal. Aliyu Saeed Gamawa da Alaramma Saeed Adamu,
Peoples Bank Masjid Gamawa, Bauchi
66. Dr. Ibrahim Adam Umar Disina da Alaramma Ukasha A.
Umar, Masjid Rahama, Bauchi
67. Dr Abubakar Usman P**istan da Alrm Ismail Abdullahi
Mangu, Yalwan Shendam, Plateau
68. Mal. Abubakar Musa Azi da Alrm Anas Abdullahi Y/
Shendam, Kanem, Plateau
69. Mal. Abdulaziz Danlami Ibrahim, Rijau, Niger
70. Mal. Adda’urrahman Dr. Alhassan saeed da Alaramma
Nafiu A A saeed, Tilden Fulani, Bauchi
71. Mal. Muh’d Sani Ahmad da Alaramma Abubakar Bawa,
Wawa, Niger
72. Mal. Abdurrahim Sabi’u R/dadi da Alaramma Abdulrashid
Jega, New Bussa, Niger
73. Mal.Mujittaba Yakubu Musa, lafai, Niger
74. Mal. Muhammad Sani Alhamidy, Bebeji, kano
75. Dr Ismail Kumo da Alaramma Yusuf Dabai Mai 60, Makurdi,
Benue
76. Mal Sani Bula Gombe da Alarramma Ibrahim Jibril, Gombe,
Gombe
77. Dr Ibrahim Abdullahi sani Rijiyar Lemo da Alaramma Khalilu
Mamba, Kontagora, Niger
78. Mal. Dr. Abdul-rahman Idris Zakariya da Alaramma Ibrahim
Bukuru, Bukuru, Plateau
79. Mal. Lawal Abubakar Kano, Yola, Adamawa
80. Mal. Abdulrahman ALzamfari da Alaramma Khalilu Bunza,
Garki Village, Abuja
81. Mal. Usman Abdulhamid da Alaramma Bashir Hassan,
Numan, Adamawa
82. Mal. Yunus Saeed Abdul-Hamid da Alaramma Abdulkarim
Akwanga, Refinery Depot, Rivers
83. Mal. Yahaya Usman Gidadawa da Alaramma Abubakar
Kaura, Shagamu, Ogun
84. Mall Adam Ibrahim ALmadani, Karu Masj Jibwis, Abuja
85. Mal. Umar Mai Damma da Alaramma Auwal Adam Sokoto,
Masj shk Ab Gum, sokoto
86. Mal. Murtala Ibrahim Yusuf, Jalingo, Taraba
87. Mal. Ahmad Boyi, Alaramma Mustapha ‘isa Jalingo,
Jalingo, Taraba
88. Mal. Bello Bayawa da Alaramma Muhammadu Bunza,
Argungu, Kebbi
89. Mal. Ibrahim Damaturu da Alaramma Sani Nguru,
Damaturu, Yobe
90. Mal. Surajo Muhammad Gusau, Gusau, Zamfara
91. Mal. Ahmad Musa Gombe da Alaramma Garba Bayawa,
Bukuyum, Zamfara
92. Mall Abdullahi Umar Zaria da Alaramma Saifullahi Kira,
Berger Masjid, Abuja
93. Mal. Khuzaima Shk Ismaila Idris,Dirin Daji, Kebbi
94.
Mal. Aliyu Ladan da Alaramma Nasiru Dan Mallam, Life camp,
Abuja
95. Mal. Auwal Mai Gaskiya da Alaramma Aliyu Ibrahim P**i,
Fed. Min. of Works, Abuja
96. Mal. Abdullahi Karshi, Villa, Abuja
97. Mal. Sahibul Kuwa, Dakkwa, Abuja
98. Mal. Ibrahim Fallati Adam da Alarama Idris Saminaka, AYA,
Abuja
99. Mal. Sulaiman Abubakar Birnin Kudu, Yalwan Damai, Abuja
100. Mal. Abubakar Ladan Mai Idigami da Alaramma
Muhammad Auwal, Masj Lokoja Road, sokoto
101. Mal. Aliyu S. Mafara da Alaramma Adam Muhammad
Fana, Koko, Kebbi
102. Dr Umar Dokaji Gombe, da Alaramma Muhammad Aliyu
Kanba, Suleja, Niger
103. Mal Isa Shk Ibrahim bawa M. Shinkafa da Alaramma Idris
Mararraba Abuja, Anka,Anka, Zamfara
104. Mal. Nuruddeen Numan da Alaramma Bashir Gombe,
Potiskum, Yobe
105. Mal. Umar Jega da Alaramma Iliyasu Birnin Gwari, Sapele,
Delta
106. Mal. Abdul mudallib Ahmad Tijjani da AlarammaSalihu
Muhd Usman, Masjid Triump, Kano
107. Mal. Shu’aibu Adam Makoli da Alaramma Ibrahim
Abubakar, Keffi, Nasarawa
108. Mal. Sani Sulaiman Funtua da Alaramma Yushau,
kafancan, Kaduna
109. Mal. Muhammad Kabir Azare, Azare, Bauchi
110. Mall Isa Abdullahi da Alaramma Hamza Isa Abdullahi,
Hadeja, Jigawa
111. Mal. Ahmad Ahmad Kura, Matazu, Katsina
112. Mal. Musa Mansur da Alaramma Salihu Ahmad, Masjid
Karama Daura, Katsina
113. Mal. Hassan Yusuf da Alaramma Haruna Salisu, Masjid
Senator (Madawaki)Daura, katsina
114. Dr. Zubairu Madaki da Alaramma Kabir Abdullahi, Masjid
Umar bn Al khattab, Kofar Wambai, Bauchi
115. Mal. Attahiru Muhammad Tilde da Alaramma Mustapha
Hamza Jarmai, Wukari, Taraba
116. Mall Anas Assalafy Kano da Alaramma Abubakar Rano,
Obalande / Ikoyi, Lagos
116. Mall Masud Ibrahim Offa, Offa, Kwara
117. Mall Umar Jigga da Alrm Bala Abubakar Tambuwal,
Kamba, kebbi
118. Mall Sani Abubakar Tambuwal, Sultan Ibrahim Dasuki
Mosque, Sokoto
119. Mall Abdul mudallib Gusau da Alaramma Umar Ramadan,
State Univ.Wudil, Kano
120. Mall Muhd Auwal Abubakar Mai Shago da Alaramma
Muhd Salis Muaz Almadani
Dar Hadith Magume Zaria, Kaduna
121 Dr Abdallah Umar Gadon Kaya da Alaramma Baba Lawal,
Kan bariki,( Water Board) Kumo, Gombe
122. Mall Shuaibu Salihu Zaria, Niima cent. mosq jega, Kebbi
123. Mall Abdulaziz Muhd Bauchi da Alaramma Sulaiman
Funtuwa, Jaji Maji, Bauchi
123. Shk Muhd Abubakar Kachalla da Alaramma Ahmad Jiha
Ismail, Maiduguri, Borno
124. Sheikh Tajuddeen Imam da Mal. Da Shk AbdulRahman
Sani Yakubu, Prince & Princes Masjid, Abuja
125. Mal Abubakar Salihu Dengi da Alaramma Hashim Sani
Hashim, Gaidam, Yobe
126 Shk Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun da Alaramma
Muhammad Zahruddeen
Masj S19 Dutsen Tenshe Bauchi, Bauchi
127 Mall Saifullahi Adam Shuaib da Alaramma Tasiu Sabiu
Huguma Takai Kano, Kano
128. Mall Isa shehu Ruga, Mayo Ndaga, Taraba
Mun samu sanarwa daga Shugaban kwamitin Tafsir na Jibwis
na kasa, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina

29/05/2016

The arrival of Ramadan is one of the great blessings that
Allah bestows upon His Muslim slave, because Ramadan is
one of the occasions of good in which the gates of Paradise
are opened and the gates of Hell are closed. It is the month
of the Qur’aan and of decisive battles in the history of our
religion. # IOURamadan # Ramadan

22/04/2016

Rabbana La Tu'uakhidhna 'In Nasina 'Aw 'Akhta'na. Our Lord! do not punish us if we forget or make a mistake. Amin,amin

Muna godiya da ziyarar da Babban Malamin sunnah M***i Ismail Menk ya kawo mana a kasar Naijeriya, muna addu'ar Allah ya ...
08/02/2016

Muna godiya da ziyarar da Babban Malamin sunnah M***i Ismail Menk ya kawo mana a kasar Naijeriya, muna addu'ar Allah ya kai Malam gida lafiya. Amin,amin

Labari: Babban Malamin Sunnah, M***i Isma'il Menk ya shigo Naijeriya, inda ake sa ran shi zai gabatar da Khuduba tare da...
04/02/2016

Labari: Babban Malamin Sunnah, M***i Isma'il Menk ya shigo Naijeriya, inda ake sa ran shi zai gabatar da Khuduba tare da limanci a masallacin Sunnah na B.U.K. Dake kanon Dabo, a gobe juma'a insha Allah.

Allah ya bada lada.

HOTO: ALh. Aminu Dantata ne da bakon Malamin namu.

MANUFAR JIBWIS SOCIAL MEDIAWannan kwamiti mai suna a sama an kafa shi ne a shekarar 2010, Kuma Shugaban kungiyar izala t...
03/02/2016

MANUFAR JIBWIS SOCIAL MEDIA

Wannan kwamiti mai suna a sama an kafa shi ne a shekarar 2010, Kuma Shugaban kungiyar izala ta kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kafa kwamitin, kuma ya nada Ustaz Ibrahim Baba Suleiman a matsayin wanda zai jagoranci kwamitin a matakin kasa, tare da saka hannun babban sakataren kungiyar Sheikh Muhamnad Kabir Haruna Gombe.

Manufar wannan kwamiti shine:

-Wayar da kan mutane akan abin da ya shige musu duhu wanda ya shafi addini
-Tallata Wa'azi da ayyukan addini
-Raddi na ilimi akan wanda ya yiwa addini kage
-Tattara marubu na yanar gizo tare da sama musu tsarin shugabanci
-ya'da karatuttuka na Malaman Sunnah, Audio ko Video, domin ya karada duniya a cikin kankanin lokaci
-

Kuma kofar mu a bude take ga duk mai bukatar bada gudun mawa a wannan kwamiti mai albarka, muna da hanyoyin tantance sabbin mambobi tun daga kananan hukumomi insha Allah.

Kuma muna kira ga jihohi da su gina dandali mai suna Jibwis a shafukan yanar gizo, domin ta nan ne kadai zasu bayyana ayyukan jihohin su, kanar yadda wannan dandali na "Jibwis Nigeria" ya kafu kuma yake ayyuka da s**a shafi kasa.

Haka zalika muna son wakilai ma'aikata wanda aikin ne a gaban su, sabanin wasu zakaga magana s**a fi iyawa babu aiki a kasa, to wannan kwamiti tana alaka ne kadai ga wadanda aikin ya dame su, kuma aikin ya bayyana kowa ya gani.

Jibwis Nigeria takan zaga wall na Jibwis na jihohi tana bibiyar abin da sukeyi, idan har taci karo da abin da ya mata sha'awa, tana iya daukowa ta kawo shi a Babban shafin ta, amma bama dauko abu a wall din wani sai wanda yake na Jibwis ne domin cusa aikin a zukatan ma'aikatan, maimakon a warwaru.

Daga karshe Muna yaba ma jihohi wadanda s**a jajirce wurin ganin ayyuka sun tafi yadda da ake so, kuma muna yabawa kokarin su, tare da fatan Allah ya amshi wadannan ayyuka da muke gabatarwa. Amin.

Kuna iya sauraron Manara Radio kai tsaye a Lokutan da muke watsa shirye shiryen mu, wanda ke zuwa kai tsaye a gajeren za...
02/02/2016

Kuna iya sauraron Manara Radio kai tsaye a Lokutan da muke watsa shirye shiryen mu, wanda ke zuwa kai tsaye a gajeren zango (SW), safe- karfe 8:30am zuwa 9:30am a 15440KHZ.
maraice- karfe 5:00pm zuwa 6:00pm a 17765 KHZ.

Da fatan muna gamsar daku kan yadda muke gabatar muku da shirye shiryen namu.

Alhamdulillah, Tashar Manara TV ta dawo domin watsa shirye shiryen da muka saba watsa muku a halin yanzu, bayan daukewa ...
31/01/2016

Alhamdulillah, Tashar Manara TV ta dawo domin watsa shirye shiryen da muka saba watsa muku a halin yanzu, bayan daukewa da tashar tayi na wasu Sa'oi saboda matsalar Na'ura, Kuci gaba da kasancewa tare da Manara TV "DON KYAKKYAWAR RAYUWA MAI ALBARKA"

MP3 Tattaunawar Sheikh Muhammad Kabir Gombe Tare da gidan Rediyon Freedom FM 92. 9, dake garin Kaduna, Akan MANARA Devel...
29/01/2016

MP3 Tattaunawar Sheikh Muhammad Kabir Gombe Tare da gidan Rediyon Freedom FM 92. 9, dake garin Kaduna, Akan MANARA Development projects

Kana iya mallakar shi a wayar ka in kadanna link din dake kasa.

http://kiwi6.com/file/i8lrzl7014

Importance of the Beard in the words of Rasulullah (Sallallahu Alayhi Wasallam):(1) Rasulullah (Sallallahu Alayhi Wasall...
27/01/2016

Importance of the Beard in the words of Rasulullah (Sallallahu Alayhi Wasallam):

(1) Rasulullah (Sallallahu Alayhi Wasallam) said "I have no connection with one who shaves, shouts and tears his clothing eg. in grief or affication."
- Reported by Abu Darda (R.A.) in Muslim, Hadith no. 501

(2) The teachings of Hadhrat Ammar Bin Yaasir, Abdullah Ibn Umar, Sayyidina Umar, Abu Hurairah and Jaabir (R.A.), indicate that ALL used to keep beards that were one fist length or more. Hadhrat Jaabir (R.A.) had said: "We used to grow long beards and only during Hajj and Umrah did we trim them to the required length (i.e. fist length)."

(3) Hadhrat Abdullah Ibn Umar (R.A.) relates that: "He who imitates the kuffar (non-believers) and dies in that state, he will be raised up with them on the Day of Qiyamat (Judgement)."

(4) Rasulullah (Sallallahu Alayhi Wasallam) says: "Trim closely the moustache, and let the beard flow (Grow)."
- Narrated Ibn Umar (R.A.) in Muslim, Hadith no. 498

Address

Barikin Ladi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Plateau State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Social Media Plateau State:

Share