Tungan makama Detachment

Tungan makama Detachment I'm a Muslim ☪️ alhamdulillahi bi ni'imati tatimmus salihat, Islam is the best religion ♥ and is the way of life.

SHUGABAN MAJALISAN AGAJI TAFA A DIVISION YA HALARCI BIKIN KADDAMAR DA SHUWAGABANIN DETACHMENT A GARIN TUNGAN MAKAMA........
17/08/2026

SHUGABAN MAJALISAN AGAJI TAFA A DIVISION YA HALARCI BIKIN KADDAMAR DA SHUWAGABANIN DETACHMENT A GARIN TUNGAN MAKAMA.....................................................

A Yau 16/08/2026 Shugaban Majalisan Agaji TAFA A DIVISION ZAKARI ALIYU BT. Tare da wasu daga Cikin Yan majalisun Sa, Sun Halarci Bikin kaddamar da Rabon mukamai (Rank) Na Detachment, A TUNGAN MAKAMA DETACHMENT TAFA A DIVISION.,...

Shugaba ya yi ma Wanda a ka basu Malamai ADU'AN Fatan Alkhairi Tare da Nasiha ,

Muna rokon Allah Subhanahu wata'ala da ya kara dafa Mana ya kuma Mana Jagora 🙏 🙏

Laifin dadi karewa,  Allah ka mai da kowa gidan sa Lafiya ka kara hada fusko kin mu a gidan Allah 😇😇😙
14/08/2026

Laifin dadi karewa, Allah ka mai da kowa gidan sa Lafiya ka kara hada fusko kin mu a gidan Allah 😇😇😙

02/08/2026
02/08/2026
Alhamdulillahi point as Asst.Devisional .secretary Tafa (A) DivisionAllah ya mana jagora
13/07/2026

Alhamdulillahi point as Asst.Devisional .secretary
Tafa (A) Division
Allah ya mana jagora

05/07/2026

Tungan makama detachment

05/07/2026
Morning sir
04/07/2026

Morning sir

Address

Niger State Tafa LGA Tungan Makama Iku Ward
Babun Tunga
TA,AL

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tungan makama Detachment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share