YESU NE GATA NA

YESU NE GATA NA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YESU NE GATA NA, Religion & Spirituality, Asokoro.

Bisharan Yesu Almasihu zallah, Yesu shine Gatan Duk mai Bada Gaskiya gare shi,Domin a Rubuce Yake cewa Gama Duk iyakar wadanda S**a Karbe shi Ya Basu iko su zama Ya'yan Allah�

15/02/2025

I'm back

15/02/2025

Ubangiji yana Ganin Dukkan abinda yake faruwa shi ne kuma zai saka ma kowa!

Mu sa Shi Cikin Addua ya Karbi Yesu ya ZAMA Mai ceton Shi
08/04/2024

Mu sa Shi Cikin Addua ya Karbi Yesu ya ZAMA Mai ceton Shi

17/03/2024

YESU Ne Ka Dai wanda Zaka Bi Shi ka Kuma Samu Sira Kada ka yarda a yaudare ka
Happy Sunday

15/03/2024

Da abinda kake yi za a tuna da Kai, ya rage naka da Allah in ka so kayi mai kyau ko mummuna oho maka !

07/03/2024

God bless your Hands Work in Jesus name 🙏 type Amen and see miracles of God in your Hands work 🙌

05/03/2024

Duk Mai Kin Dan’uwan sa ba zai ga Allah ma Daukaki ba

29/02/2024

Yanzu lokacin Girbin yazo abin da Ka Shuka Ranar zabe ya nuna saura ka garbe 😟 dafatan kowa zai gane kuskurensa!

27/02/2024

Rokon mu dai shine Allah ya Gyara mana Kasar mu a Cikin sunan Yesu 🙏

Address

Asokoro

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YESU NE GATA NA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to YESU NE GATA NA:

Share