Markazuttauhid Foundation

Markazuttauhid Foundation Kariya ga sunnah akan fahimta ta magabata na farko

12/03/2026

PROF ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI KAJI BAYA NI .

09/03/2026

Allahu akbar
Account Name: MARKAZUTTAUHID FOUNDATION FOR DA'AWAH AND HUMAN DEVELOPMENT
Account Number: 0238763866 UNION BANK

18/02/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Amadadin Kwamitin Masallacin Sarkin Alhazzan Kabi,
Suna farin Cikin Gayyatar al’ummar Musulmi domin
Halartar Bude tafsirin Alkurani Mai Girma na
Shekara ta 1447/2026.

Mai Gabatarwa
Sheikh Bashiru Umar Argungu

Alaramma Usman Bello Gotomo

Wadda Za’ayi Kamar Haka In sha Allah

Wuri: Masallacin Sarkin Alhazzan Kabi Argungu Kebbi State
Rana: Ranar Alhamis 2 Ga Ramadan 1447 – 19/2/2026
Lokaci: 5:15 PM

Azo Lafiya

π™Žπ™–π™£π™–π™§π™¬π™–π™§ 𝘽π™ͺΙ—π™š π™ˆπ™–π™§π™ π™–π™―π™žπ™£ π™Žπ™π™šπ™žπ™ π™ π˜Όπ™‘π™ π™–π™£π™–π™¬π™ž Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa musulmai zuwa bude markazin Sheikh Sani Alkana...
17/02/2026

π™Žπ™–π™£π™–π™§π™¬π™–π™§ 𝘽π™ͺΙ—π™š π™ˆπ™–π™§π™ π™–π™―π™žπ™£ π™Žπ™π™šπ™žπ™ π™ π˜Όπ™‘π™ π™–π™£π™–π™¬π™ž

Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa musulmai zuwa bude markazin Sheikh Sani Alkanawi mai suna
MARKAZUT TAUHID
wanda ke dauke da:

1) Masallacin juma'a
2) Ajujuwan makaranta dasauransu

Duka a Ζ™arΖ™ashin foundation Ι—in MARKAZUT TAUHEED FOR DA'AWA AND HUMAN DEVELOPMENT, wanda malam Ι—in yake jagoranta gabadaya.

Adireshi: Kuyan ta inna titin madobi kumbotso

Rana: Juma'a 20/2/2026 wanda yayi daidai da 3/Ramadan/1447.
Za'a tada sallah 12:45pm

Domin Ζ™arin bayani +234 706 868 9888

✍️Mustapha Alkashnawi

Address

Sokoto Road
Argungu
861412

Telephone

+2348140806030

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazuttauhid Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Markazuttauhid Foundation:

Shortcuts

Share