Muguram Jibwis Nat. Htq Jos

Muguram Jibwis Nat. Htq Jos Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muguram Jibwis Nat. Htq Jos, Religious organisation, Apapa.

Eid al-Adha Mubarak to everyone! 🌙Wishing you all a blessed Eid.
27/05/2026

Eid al-Adha Mubarak to everyone! 🌙

Wishing you all a blessed Eid.

25/05/2026

Announcemen
From secretary to all members of this platform

In sha Allah
Za,a tsay da Sallan Idi Adha
Karfe 8:30am na safe ranar laraba
In Allah yakaimu.

Aslm  Kaitsayee daga garin Muguram Jibwis Nat. Htq Jos  munayiwa         Ta,aziyyar  rasuwar matarsa jiya asabar 25/04/2...
26/04/2026

Aslm
Kaitsayee daga garin Muguram Jibwis Nat. Htq Jos munayiwa Ta,aziyyar rasuwar matarsa jiya asabar 25/04/2026 Muna rokon Allah yajikanta da rahama, Allah yasa aljannah Firdausi cee makoma agareta Aaaaamiiiiiiiiin ya hayyu ya qayyum
Allah ya jikanta da rahama
Allah ya gafarta mata
Allah ya karbi kyawawan aiyukanta
Jinyar da tayi fama dashi Allah yasa yazamo kankarar zunubai
Yaran da tabari Allah ya albarkaci rayuwarsu

Muna Yiwa Yan Uwa Musulmi Barka Da Sallah🫱🏻‍🫲🏼Allah Ya Karbi Ibadun Mu🤲🏻
20/03/2026

Muna Yiwa Yan Uwa Musulmi Barka Da Sallah🫱🏻‍🫲🏼

Allah Ya Karbi Ibadun Mu🤲🏻

Ramadan Tafseer Day 12Wanda Malam Dauda Abdullahi  yake gabatarwa AMuguram Mosque Masallacin Kungiya
01/03/2026

Ramadan Tafseer Day 12

Wanda Malam Dauda Abdullahi yake gabatarwa A

Muguram Mosque Masallacin Kungiya

Al-Hafiz Dr.Usman Adam Muhammad Gashua Ya Maye Gurbin Sheikh Abdulrahman Umar Almaliki Bayan Zaman Majalisa Zartawa Da T...
12/10/2025

Al-Hafiz Dr.Usman Adam Muhammad Gashua Ya Maye Gurbin Sheikh Abdulrahman Umar Almaliki

Bayan Zaman Majalisa Zartawa Da Ta Gabatar An Zabi Dr.Usman Adam Muhammad Gashua A Matsayin Sabon Shugaba Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bade A Jahar Yobe.

Karkashin Sannaniyar Kungiyar Wa'azin Musulunci Ta Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'ikamatus Sunnah Assasawat Sheikh Ismail Idriss Bin Zakariya Jos

Muna Addua Allah Ya Bada Gaggarumar Nasara,Ya Jagoranci,Ya Taya Riko,Yasa Agama Lafiya,Ya Kara Tsare Maka Imaninka

Sheikh Abdulrahman Umar Almaliki Da Sheikh Adam Muhammad Gashua Muna Addua Allah Ya Karba Musu Aiyukan Da Sukayi,Ya Saka Musu Da Alkhairi,Yasa Aljannah Firdausi Ce Makoma Agaresa dama mu baki daya.

Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'unAllahu AkbarAllah yayiwa shugaban majalissar malamai na karamar hukumar Bade Sheikh A...
09/10/2025

Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un

Allahu Akbar

Allah yayiwa shugaban majalissar malamai na karamar hukumar Bade Sheikh Abdulrahman Umar Almaliki Allah yayi masa rasuwa.

Za'ayi jana'izarsa karfe 4:30pm na yau Alhamis In shaa Allah a masallacin Jumma'a na uku dake hanyar dumburi.

Muna masa Addu'ah Allah yajikansa da Rahama Allah yagafarta masa Allah yasa jinyar da yayi fama Allah yasa yazamo kaffara agareshi in tamu mutuwar tazo Allah yasa mucika da Imani.
Copy Abdurrasheed Musa

EID K*M MUBARAK
06/06/2025

EID K*M MUBARAK

06/06/2025

Allah ya mai maita mana

06/06/2025

EID MUBARAK
TAQABBALALLAHU MINNA WA MINK*M

SANARWA SANARWA SANARWA SANANNIYAR QUNGIYAR WA'AZIN MUSULINCI JIBWIS NHQ JOS RESHEN JAHAR YOBE KARKASHIN JAGORANCI SHUGA...
08/05/2025

SANARWA SANARWA SANARWA

SANANNIYAR QUNGIYAR WA'AZIN MUSULINCI JIBWIS NHQ JOS RESHEN JAHAR YOBE KARKASHIN JAGORANCI SHUGABAN MAJALISSAR MALAMAI NA JAHA

IMAM AHLUSSUNNAH SHEIKH HARUNA IBRAHIM GASHUA HAFIZAHULLAH

YANA SANAR DA GAGARUMIN WA'AZIN JAHA WANDA ZAI GUDANA KAMAR HAKA

RANAR ASABAR :10/5/2025-------12/11/1446

GARI :GARIN NGURU NGURU LGA

ALLAH YABA DA GAGARUMAR NASARA YA BADA IKON AMSA KIRA

SANARWA
STATE P R O YOBE STATE Muhammad Babagana Kyari.

Address

Apapa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muguram Jibwis Nat. Htq Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Muguram Jibwis Nat. Htq Jos:

Share