Masjidul Ansar, Agege Lagos.

Masjidul Ansar, Agege Lagos. Empowering the Muslim youths,Learning To Lead.

*Wa'azin   Maluma 3*JIBWIS_AGEGE_LAGOS27-07-1447AH/17-01-2026Guri: *Masallacin Ansar, Zango, Agege Lagos*Gabatarwa: *Dr ...
17/01/2026

*Wa'azin Maluma 3*
JIBWIS_AGEGE_LAGOS
27-07-1447AH/17-01-2026

Guri: *Masallacin Ansar, Zango, Agege Lagos*

Gabatarwa: *Dr Usman Gidaɗo*
(Dept Architecture ABU Zaria)
Maudu'i: *Amsa Kiran Masu Imani*

Ta'aliƙi 1: *Sheikh Muhammad Buhari Malami*
(Dept of computer Engineering, ABU Zaria)

Ta'aliƙi 2: *Sheikh Khamis Sagir Maude*

https://www.facebook.com/jibwisulamacouncilagege

17/01/2026
*Don't miss out!!!*Monthly Lecture is on with *Sheikh Buhari Ya'aqub*26 October 2025
26/10/2025

*Don't miss out!!!*

Monthly Lecture is on with

*Sheikh Buhari Ya'aqub*
26 October 2025

Women Graduation 🧕🏻 🎓 ceremony *MADRASATUL ANSAR AL-ISLAMIYYA*Agege Lagos Nigeria 25th October 2025
23/10/2025

Women Graduation 🧕🏻 🎓 ceremony

*MADRASATUL ANSAR AL-ISLAMIYYA*
Agege Lagos Nigeria

25th October 2025

05/08/2025

InnalilLahi wa inna ilaihi raji'un!

A madadin, Shugaban Makaranta, Masallaci, Maluma, ɗalibai, ƴan kwamitte Na Makaranta da masallaci da Al'ummar zango, Muna yiwa juna ta'aziyyar rasuwar ɗaliba, ƴa, Yaya, Uwa, da jigo daga jigogin Makaranta, masallaci da unguwar Zango, *Hajiya Hafsat Sagiru Maude,* wacce Allah ya ƙarɓi rayuwarta a daren jiya. "Mutuwa Rigar kowa!!

Allah ya jikanta, ya kyautata makwancinta, ya yafe kusakurai, ya karɓi ayyukanta Na ƙwarai, ya raya bayanta, ya albarkacesu, ya dawwamar da ayyukanta Na Alkhairi, ya Mantar da kusakuranta ya shafesu.
Ya bamu haƙuri da juriyar rashinta.

*Hukumar Makaranta da masallaci.*

https://facebook.com/madrasatulansaragegelagos

*Riyādus-saliheen*Asabar -23-01-1447AH/19-07-2025Lambar Darasi 0️⃣9️⃣Gabatarwa - *Ibrahim Musa Al-kisa'i*Guri - *Masalla...
19/07/2025

*Riyādus-saliheen*
Asabar -23-01-1447AH/19-07-2025
Lambar Darasi 0️⃣9️⃣
Gabatarwa - *Ibrahim Musa Al-kisa'i*
Guri - *Masallacin Al-Ansar, Agege Lagos.*
Lokaci - *Bayan Sallar Magrib*

Abubuwan da darasin ya ƙunsa

~Babin Tūba

~Ma'anar tūba a larabce da shari'ance, hukuncinta da muhimmancinta.

~ Sharuɗɗa tūba masu Alāƙa da haƙƙin Allah da Masu Alāƙa da haƙƙin halittu.

~Tambayoyi da amsoshi.

Ayi sauraro lafiya👇🏼👇🏼👇🏼
_______________________
*Don tuntuba*
+2348033279674(watsapp)

https://Facebook.com/masjidulansar

09/07/2025

Big shout out to my newest top fans! Muhammed Sadeeq Zarmah, Iklima Ibrahim Siyama, Kabiru Yaro Shuaibu, Aliyu Haidar, Kabiru Ibrahim, Yahaya Muhd

*Riyādus-saliheen*Asabar -03-01-1447AH/28-06-2025Lambar Darasi 0️⃣7️⃣Gabatarwa - *Ibrahim Musa Al-kisa'i*Guri - *Masalla...
28/06/2025

*Riyādus-saliheen*
Asabar -03-01-1447AH/28-06-2025
Lambar Darasi 0️⃣7️⃣
Gabatarwa - *Ibrahim Musa Al-kisa'i*
Guri - *Masallacin Al-Ansar, Agege Lagos.*
Lokaci - *Bayan Sallar Magrib*

Abubuwan da darasin ya ƙunsa

~Sharhi da bayanin hadisi Na 10, kyakyawar niyyar fita Sallah da sakamakonta.

~sharhi da bayanin hadisi Na 11, bayanin kyawawan ayyuka da munana da alaƙarau da niyya.

~Tambayoyi da amsoshi.

Ayi sauraro lafiya👇🏼👇🏼👇🏼
_______________________
*Don tuntuba*
+2348033279674(watsapp)

https://Facebook.com/masjidulansar

Address

2, Olowu Street, Sango
Agege
100005

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidul Ansar, Agege Lagos. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Masjidul Ansar, Agege Lagos.:

Share

Category