MACE MUMINA

MACE MUMINA Mace Tagari Uwar Al'umma

27/09/2021

انالله مع الصابرين

Ku bata shawara
23/09/2021

Ku bata shawara

DAME ZA'A TUNA DAKAI A BAYAN MUTUWARKA?.-"Da yawan mutane idan s**a mutu akan tuna dasu ne da wata halayya ko ɗabi'arsu ...
11/09/2021

DAME ZA'A TUNA DAKAI A BAYAN MUTUWARKA?.
-
"Da yawan mutane idan s**a mutu akan tuna dasu ne da wata halayya ko ɗabi'arsu da suke mu'amalantar mutane da ita a lokacin rayuwarsu, wasu a tuna dasu sabida halin nagartarsu wasu kuma a tuna dasu da ɗabi'ar banza, wasu a tuna dasu da halin nasiharsu ga mutane wasu kuma a tuna dasu da halin lalata tarbiyyarsu ga jama'a, kaidai ka daure a dinga tunawa dakai da hali nagari, sai ka sami masu yawaita yi maka addu'ar alkhairi a bayan mutuwarka"
-
"Wasu mutanen babu ruwansu da halin da za'a tuna dasu a bayan mutuwarsu, su dai burinsu kawai idan an san su a wannan duniyar shi kenan buƙatarsu ta biya"
-
"Wasu basuƙi ace kowa ya san su da ɗabi'ar banza ba kuma su mutu a hakan, irin waɗannan su ne masu sayar da ƙimar lahirarsu ga duniya, domin kuwa sun fi inganta rayuwar su ta duniya fiye da lahirarsu, alhalin kuma lahira itace abar da yafi dacewa su fi ingantata"
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
-
Facebook group
https://www.facebook.com/groups/4329860357034439/?ref=share

05/09/2021

Alhamdulillah Ala kulli halin

27/04/2021

Allah ka sadamu da alherin da ke cikin wannan wata na ramadan

Idan Har Ka Cika Masoyin Annabi Muhammad Ka Rubuta (S.A.W).
22/01/2021

Idan Har Ka Cika Masoyin Annabi Muhammad Ka Rubuta (S.A.W).

15/09/2020

ALLAH YAYI MANA KYAKKYAWAN KARSHE

25/05/2020

Eid Mubarak
Allah ya maimaita mana

21/05/2020

ToT I
ToT L
ToT O
ToT V
ToT E
ToT Y
ToT O
ToT U
MY FRINDS

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MACE MUMINA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to MACE MUMINA:

Share