Jibwis Online Channel

Jibwis Online Channel Jibwis Online Channel

Mun Samar da wannan dandalin ne don Iyar da sakon Allah ga yan uwa

Wallahi Inkunne Yaji 👂👂👂Gangar Jiki Yatsira 😎😎😎😎Hattara💪☝️❤️✍️🇳🇬 Bama tsoro
12/08/2026

Wallahi Inkunne Yaji 👂👂👂
Gangar Jiki Yatsira 😎😎😎😎
Hattara💪☝️❤️✍️🇳🇬 Bama tsoro

11/08/2026

Attack on Muslims in Jos Eid ground August 2011

10/08/2026

Muslim Muslim

09/08/2026
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😭😭😭 Sojan Ma'aiki Ya Koma Ga Allah 😭Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Haziƙin Ɗan Agaj...
07/08/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😭😭😭

Sojan Ma'aiki Ya Koma Ga Allah 😭

Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Haziƙin Ɗan Agajin Izala Abdulazeez Muhammad 😭

Allah Muke Roko Ya Jikansa Ya Gafarta Mishi Allahumma Ameen 🤲

SANARWA GA AL'UMMAR MUSULMIBayan tafiyar Sheikh Hamza Adamu Abdulhamid Usman, Drector jibwis Gombe State drectorete of E...
07/08/2026

SANARWA GA AL'UMMAR MUSULMI

Bayan tafiyar Sheikh Hamza Adamu Abdulhamid Usman, Drector jibwis Gombe State drectorete of Education Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Gombe State (NHQ Jos, Nigeria), zuwa Ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah, ya ayyana wasu daga cikin ɗalibansa domin su ci gaba da gudanar da darussa da majalisun Karantar wansa kamar haka:

Asabar: Darasin Gado da Tauheed – Ustaz Musa Abdullahi Docto

Lahadi: Sahihu Muslim da Sirāj al-Sālik – Ustaz Musa Ibrahim Shango

Litinin (Bayan Magrib): Tafsirin Alƙur'ani Mai Girma – Hafiz Yakubu Dauda

Litinin (Bayan Sallar Isha'i): Nahawu – Ustaz Musa Abdullahi Docto

Talata: Hallun Masa'il (Sharhin Ahlari) – Hafiz Yakubu Dauda

Laraba: Hadisin Muwaṭṭa' Malik – Ustaz Magaji Umar

Alhamis: Aqīdatut Tawḥīd na Sheikh Ṣāliḥ Al-Fawzān – Hafiz Yakubu Dauda

Jumma'a: Karatun Alƙur'ani Mai Girma, Tajwidi da Tarjama – Hafiz Yakubu Dauda

Jumma'a : Free Khutbah Sheikh Muhammad Sani Muhammad

Wa'azin Jumu'a: Sheikh Muhammad Sani Muhammad ko Sheikh Dauda Abubakar

Allah Maɗaukakin Sarki Ya kare tafiyar Malam, Ya karɓi ibadunsa, Ya kuma ba wa waɗanda aka ɗora wa wannan amanar ikon gudanar da ita cikin hikima da nasara.

Alhaji Hammam Hamza Adamu
Drector Jibwis Gombe State Social Media

📢 ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!! 📢°Organized by:JIBWIS NHQ Jos Youth Preaching Committee, Lokoja Local Gov...
05/08/2026

📢 ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!! 📢

°Organized by:
JIBWIS NHQ Jos Youth Preaching Committee, Lokoja Local Government

°We are delighted to invite you to an Islamic lecture organized under the leadership of:

°Chairman, JIBWIS NHQ Jos Youth Preaching Committee, Lokoja Local Government
Ustaz Mustapha Muh'd Salih

Assistant Chairman:
Ustaz Hashim Muhammad Abubakar

Programme Details:

>Date: Saturday, 8 August 2026 (24 Safar 1448 AH)

>Time: 8:00 PM, immediately after the Isha Prayer

>Venue: Madabo, Lokoja Local Government Area, Kogi State

°May Allah grant us the opportunity to attend and benefit from the knowledge that will be shared.

May Allah grant us the ability to attend. Āmīn.

━━━━━━━━━━━━━━━

Announcement by: 📢
Publicity Secretary
JIMC KOGI STATE CHAPTER

Address

Abuja
116

Telephone

+2349165855878

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Online Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Online Channel:

Shortcuts

Share