Jibwis Social media mokwa

Jibwis Social media mokwa We thank almighty Allah

12/05/2021

Yadda ake kabbara a sallar Eidi
Daga bakin Sheikh Auwal Albani Zaria
Ramimahullah.

26/03/2020
23/03/2020

Tabbas akwai cuta mai suna 'Corona Virus' kuma ta shiga mafiya yawan kasashen duniya, ciki harda Naijeriya. 'Yan uwa mu tuba zuwa ga Allah, Mu yawaita istigfari, mu mika lamuran mu ga Allah, sannan mu bi shawarwarin jami'an lafiya, Allah zai karemu da kariyarsa insha Allah.
~Ibrahim Baba Suleiman~

22/01/2020

Allahumma lakal hamdukullah

18/06/2019

Yadda aka yi wa Shugaba Morsi sallar jana'iza a masallacin Kwalejin Nana Asma'u da ke Sokoto ranar Talata. 😭

14/06/2019

Sanarwa..........

Wani Labari yana ta yawo a kafar sadarwa cewa Sheikh Abdullahi Bala Lau yana daukan aiki a wata ma'aikata wanna ba gaskiya bane, Sheikh Bala Lau baya daukan aiki kuma bashi da wata hanya ta daukar aiki a gwamnati.

Dan haka duk wanda yaga Labarin ya sani ba labarin gaskiya bane.

Allah yasa mu dace. Amin.

Dan Haka duk wanda yaga Labarin sai

Address

Anguwar Hausawa Mokwa
Abuja

Telephone

08061356196

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social media mokwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share