Nijeriya A Yau Media

Nijeriya A Yau Media Nijeriya A Yau Media

Muna yaɗa gaskiya da hikima bisa turbar addini, wayar da kan al’umma, da ilmantar da matasa ta kafafen media na zamani.

Gaskiya ita ce hanya. ♥️

📢 Ku biyo mu don samun sahihan labarai a kowane lokaci

25/04/2026
Iran’s parliament speaker says that a Lebanon ceasefire would be the result of “the great Hezbollah and the unity of the...
16/04/2026

Iran’s parliament speaker says that a Lebanon ceasefire would be the result of “the great Hezbollah and the unity of the Axis of Resistance.”

14/04/2026

Walllahi wannan kunyata Nigeria ne a idon Duniya…

Wannan abin da ke faruwa yan ta’adda su fito suna isgili da iskanci, wallahi ba iya sakaci bane a Nigeria, wannan clear failure ne a bangaren tsaro, musamman a digital intelligence.

Ku duba yadda wannan video na ‘yan bindiga suna ɓoye suna yi wa jama’a mockery ba tare da wani tsoro ko dar-dar a wajen su ba, ba shi ba ne na farko, amma kuma har yanzu babu wata alama ta tracking ko response daga hukumomi.

A za manin yau fa a duniyar Cybersecurity, ba zai yiwu mutum ya shiga yanar gizo ba tare da ya bar digital footprint ba. Akwai IP logs, device fingerprinting, network metadata, da kuma geo-location data da za su iya kai tsaye nuna inda mutum yake.

Sannan har ila yau, akwai hanyoyi kamar OSINT da social graph analysis za su iya fallasa har abokan hulɗar mutum cikin sauƙi. Don haka, idan irin waɗannan mutane suna fitowa a public platforms suna aikata laifi kuma babu wani immediate action, to wallahi tsantsar kunyata Nigeria ce.

Abin takaici kuma a bangare guda yadda ake iya gano talaka cikin sauri idan ya yi magana a kan wani mai iko, amma idan masu aikata manyan laifuka s**a fito a fili, sai a nuna kamar babu abin da za a iya yi. Kuma wannan double standard ba wai rashin adalci bane, har ma yana ƙarfafa masu laifi.

Idan mu kai shiru da wannan sakaci, za mu shiga wani hali inda criminals za su fara amfani da social media a matsayin wuri na nuna iko da yada tsoro ba tare da wani tsangwama ba.

Gaskiya lokaci ya yi da za a daina wannan wasa da tsaron al’umma. Wannan ba fa wasa ba ne, gazawa ce mai haɗari (dangerous failure) wallahi.

-Aisha Kazimiyyah

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nijeriya A Yau Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share