Ibrahim A Adamu Maganda

Ibrahim A Adamu Maganda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibrahim A Adamu Maganda, Religious organisation, Abuja.

26/10/2020

Love is the driving force to life success and happiness....
Love is the mysterious energy that no human can live without...

Alhamdullahi
19/01/2020

Alhamdullahi

Alhamdulillah ala kulli halin...Allahumma salli ala Muhammad wa'ala ahli Muhammad k**a sallaita ala Ibrahim wa'ala ahli ...
12/01/2020

Alhamdulillah ala kulli halin...
Allahumma salli ala Muhammad wa'ala ahli Muhammad k**a sallaita ala Ibrahim wa'ala ahli Ibrahim fil alamina innaka hamidun majid... ina kara godiya gareka dakabani ikoh dakuma dama na bude wannan sabon shafi nawa maitaken GASKIYA AFADETA@ Allah ka'albarkaci wannan shafi da wadanda s**ayi like na wannan shafin da wadanda s**a taimaka wajen bude wannan shafi...dakuma masu rubuce rubuce a wannan shafi...
Warning: Laifine babba a wannan shafi kawallafa labarin karya kafadi karya kaji tsoron fadin gaskiya...
Dolene kafin kayi liking na wannan shafi katabbatarda zakafadi gaskiya tsakaninka da ALLAH komai dacinta.......
kabamu nasara kakaremu daga sharrin makiya kasa mufi karfin zuciyarmu wajen fadin gaskiya....Ameen
Naku harkullum :Ibrahim A Adamu Maganda

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim A Adamu Maganda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share